HAUSA/FULANI YOUTH DEVELOPMENT AND ORIENTATION FORUM (HAFYDOF SOKOTO CHAPTER
Ana sanar da al'umma cewa lokaci na dashen itatuwa yana karasowa, yau saura kwana biyu. muna sake tunatar da wanda Allah Ya hore ma da hali da arziki ya bayar gudummawarka a gudanar da wannan aiki
HAUSA FULANI YOUTH DEVELOPMENT AND ORIENTATION FORUM (HAFYDOF SOKOTO CHAPTER)
Hausa/Fulani Youth Development and Orientation Forum (HAFYDOF Sokoto Chapter) na neman gudummawar al'umma domin gudanar da shirin shuka itatuwa da inganta muhallin Masallacin Juma'a na Garin Gumburawa,
HAUSA/FULANI YOUTH DEVELOPMENT AND ORIENTATION FORUM (HAFYDOF)SOKOTO CHAPTER
📢 *SANARWA TA MUSAMMAN*
Amadadin Shuwagabannin wannan kungiya na gayyatar Dukkanin Members na kungiya Zuwa Wurin Gagarumin Taro Ko Kuma Ince Babbar Da'awa Da Allah Ya Bamu Iko In Sha Allah Zamu Gabarta