@sidrachain 🚨 Sidra Swap Issue
The swapping feature has been down for more than two weeks, affecting many users in the community.
#Sidrachain#sidra dex #sidra family #SidraSwap#maljefari
Please repost on Twitter handle
Allah ya saka maka da Alkhairi Maulana 🙏🏼
Kuje ku saurari maganar Prof. ta yau bayan Tafseer. Dole sai mun farka daga bacci ko kuma duka bala’e yaci gaba da riskarmu.
Allah ya tarwatse duk wanda keson yaga bayan Arewa da Musulmin Arewa da Nigeria.
Yana daga cikin Abunda yasa Ƴaƴan Shehi suka buwaya a yau shine Kowa da irin hasken da ya Nasa daga wajen shehi ta Wirasa, Saɓanin Shehi da ya kasance shine maɗaukin wannan hasaken shi kaɗai.