From the football pitch to the House of Allah. 🕋🤍
Karim Benzema performing Umrah.
May Allah accept his Umrah and invite us all to His Sacred House. 🤲🏽❤️
Yayin da aka koma makaranta, yara na murna yayin da iyaye ke cikin damuwa game da ƙarin kuɗin makaranta.
Mun yi muku bayani game da hakan.
📸 - Abdulahi Bello
Matakan da na tsallake kafin wakiltar Najeriya a gasar Al-Qur'ani ta duniya a Dubai dama damar yadda na lashe gasa tsakanin ɗalibai a Saudiyya - Abdurraheem Almuft Yelwa