Zaɓen Al-Hayyah na zuwa ne a wani lokaci da ƙungiyar Hamas ke fuskantar manyan ƙalubale sakamakon yaƙin da ake ci gaba da yi a Gaza da kuma asarar wasu daga cikin fitattun shugabanninta.
Ƙarin bayani - https://t.co/30FBaXPUau
Iran ta ƙara da cewa tana mutunta gwamnatoci da al'ummomin duniya, amma za ta ci gaba da kai farmaki kan sojojin Amurka da sansanoninsu idan rikicin ya ci gaba.
Ƙarin bayani - https://t.co/0T7gN3TzWq
Iran ta ce a halin yanzu fifikon ƙasarta shi ne kare kanta da kuma mayar da martani ga waɗanda take zargi da kai mata hari.
Ƙarin bayani - https://t.co/VeRuoe8oyg
Hukumar FIFA ce ta sanar da ƙarin kashi 50 cikin 100 na kuɗaɗen kyautar Gasar Kofin Duniya idan aka kwatanta da ta 2022, inda a wannan karo, zakaran gasar zai karɓi Dala miliyan 51, yayin da ta biyu za ta samu Dala miliyan 34, ta uku kuma Dala miliyan 30.
Gwamnatin Amurka ƙarƙashin Shugaba Donald Trump ta sanar da sabbin ƙa'idoji da za su tsaurara dokokin zama ga ɗaliban ƙasashen waje a Amurka.
Ƙarin bayani - https://t.co/yjzXiJN3IK
Majalisar dokokin Iran ta ce idan Amurka ta yi amfani da yankuna da sararin samaniyar waɗannan ƙasashe ko ma gaɓoɓin tekunsu wajen kai mata hari, za su fuskanci mummunar asara.
Ƙarin bayani - https://t.co/f5P7nPcANm
Sabuwar buƙatar da Donald Trump ya gabatar game da yaƙin Iran ba ta wuce sa'o'i 24 ba ya janye ta, kuma hakan ya nuna yadda shugaban Amurkar ke fafutikar neman hanyar fita daga wani mawuyacin hali ido rufe.
Karin bayani - https://t.co/pKj7ZqhgB5
Trump ya ce bayan tattaunawa da shugabannin wasu ƙasashen Gabas ta Tsakiya, Amurka za ta fi mayar da hankali wajen samun yarjejeniyoyin kasuwanci da zuba jari maimakon karɓar kashi 20 na kayan da ake jigilarsu kamar yadda ya buƙata a baya.
Ƙarin bayani - https://t.co/zzVRdJB8mp
🚨2️⃣ Manchester United to announce both new midfield signings soon for £85m total fee add-ons included.
🇧🇪 Tielemans, medical tomorrow, £35m.
🇧🇷 Andrey Santos, medical done and deal signed, £50m.
❌ Éderson, off since Friday despite denials.
🎥➕ https://t.co/WoEVqrEWEM
🌎🏴 Jude Bellingham: “Tuchel said we didn’t play well? Yea, well, WHATEVER. It’s difficult out there”.
“All the players have put in a very tough shift. My thoughts and appreciation go out to the players who put in a tough shift”.