Wannan shi ne yadda mahaifiyar ɗaya daga cikin waɗanda aka kashe a harin Anguwar Rukuba da ke Jos, ta sanya wa ɗanta sabon ádda a cikin akwatin gawarsa kafin a binne shi, inda ta ce ya yi amfani da addár wurin rama kisan da aka yi masa.
#rukuba#jos#plateau#mutfuwang
Shugaban Ma'aikatan Gidan Gwamnatin Zamfara Hon. Mukhtar Lugga ya tsallake rijiya da baya, bayan ƴan bindiga sun farmaki motarsa a yammacin jiya Alhamis kan hanyarsa ta komawa Gusau tsakanin Tsafe zuwa Gusau. Sai dai babu wanda alburusai da aka harɓa ta sama.
📸Hafix Abu Gusau
Sojojin Najeriya sun kama waɗannan samari a daren jiya a Jos bisa zarginsu da hannu wajen ƙona gidajen jama’a da kuma tayar da tarzoma a cikin al’umma.
Rahotanni sun ce ana zargin matasan da shiga ayyukan tashin hankali da suka haddasa ɓarna a yankin.
Yanzu-Yanzu
Ministan Ayyuka Engr. David Umahi ya bada umarnin buɗe gadar sama da ke garin Keffi na jihar Nassarawa domin sauƙaƙa wa masu ababen hawa bayan an rufe domin yin gyara sakamkon wani sashe na gadar da ya rushe a kwanakin baya.
Lamarin nan fa, na satan al'aura (Shafimulera) ya zama "ruwan dare gama gari"!
Wani mataki kuke dauka don kare kanku daga fadawa hannun wadannan miyagu masu sacewa?
Ka sani Abuja ba Katsina ba ce- Wike ga dan Aminu Masari
Minista Wike ya nada Ibrahim Aminu Masari, dan tsohon gwamnan jihar Katsina Aminu Masari a matsayin Sakataren Hukumar Cigaban Abuja, ya ja kunnensa ya guji bangaranci yayin gudanar da aikinsa domin "Abuja ba Katsina bace".
This afternoon, I bade farewell to Nana, as she departed for abroad, where she will undergo medical treatment.
I wish her the very best, and I thank her parents for bringing her over before they left. - AKY