Hausa Hub Community mun shirya domin ku.
Ku zo, mu koyi tare, mu gina tare.
Ku yi following ɗin @Hausa_Hub sannan ku kunna notification domin kada ku rasa sabbin dama da bayanai.
#HausaHub Taku Ce 🤝
Binance na murnar cika shekaru 9 da kafuwa tare da kyautar $4,000 USDC ga masu shiga challenges a Discord.
✅ Shiga Binance Discord ✅ Kammala challenges na kullum ✅ Ka yi ƙoƙarin kammala 9/9 domin samun babban rabo.
Lada za a raba ne tsakanin waɗanda suka cancanta.
Link 👇
⚠️ Gargaɗi ga Al'ummar Hausawa
Ku yi taka-tsantsan da amfani da @getOswap
Mutane da yawa suna korafin rasa kuɗaɗensu, kuma har yanzu ba a ga cikakken bayani ko mafita ga waɗannan matsaloli ba.
Idan kuna amfani da wannan platform, ku yi bincike sosai kuma ku kula da kuɗaɗenku.
Binance na murnar cika shekaru 9 da kafuwa tare da kyautar $4,000 USDC ga masu shiga challenges a Discord.
✅ Shiga Binance Discord ✅ Kammala challenges na kullum ✅ Ka yi ƙoƙarin kammala 9/9 domin samun babban rabo.
Lada za a raba ne tsakanin waɗanda suka cancanta.
Link 👇
Trading ba charts da candles kaɗai ba ne.
Yana buƙatar haƙuri, juriya, da ladabtar da kai.
Kowace asara tana koyarwa.
Kowace nasara ana samunta ne da ƙoƙari.
Ka ci gaba da bin tsarinka, kuma kada ka bari motsin rai ya jagoranci shawararka. 📈
🤝 @Hausa_Hub Community supports @SeiHausa's mission to educate and onboard more Hausawa into Web3.
Together, we're building the future of Web3 in Africa.
#HausaHub#SeiHausa
Africa doesn't need more spectators we need more builders
At @SeiHausa we're creating a gateway for Hausa-speaking communities across Africa to enter Web3 through practical education and real opportunities
Our community offers:
- Web3 Education
- Discord Community
- Content Writing
- Graphic Design
- AI Skills
- X (Twitter) Growth
- LinkedIn Networking
- GitHub Basics
- Trading Education
We're building a generation of creators, contributors, and developers ready to shape the future of Web3 on @SeiNetwork
If you believe Africa deserves greater access to blockchain education, support our mission
- Like/retweet and tag friends
The future is built by communities. We're just getting started. ❤️
The Power of Hausa
When we learn together, build together, and support one another, there is no limit to what we can achieve in Web3.
🤝 One Community. 📚 Shared Knowledge. 🚀 Unlimited Potential.
#HausaHub#Hausawanmu
Muna farin cikin sanar da haɗin kai tsakanin @Hausa_Hub Community da @AptosHausa
Wannan haɗin kai zai ƙara buɗe damar koyo, haɗin gwiwa, da bunƙasa al'ummar Hausawa a duniyar Web3
Tare, za mu gina al'umma mai ƙarfi, mai ilimi, kuma mai tasiri
Barkanmu da wannan sabon mataki.