@___Bils Yadda zakasan ds yawan matan yamzu jahilai ne akan kishi gani suke idan mijin su ya kara aure, ko kuma matar mutum ta rasu yayi aure shikenan yaci amana, tsabac jahilci.
@bbchausa Koda ace El-Rufa'i ne ya shirya juyin Mulkin da ake taba kokarin yiwa shugaban kasa, to iya wahalar da yasha ma ta wadatar a matsayin hukunci.