#Bidiyo: Cibiyar Centre For Dryland Agriculture (CDA) ta Jami’ar Bayero, Kano ta gudanar da bikin Manoma mai taken Open Day and Research Exhibition.
Ga #Ruqayya Sani Abdullahi da rahoton.
#farming#agriculture#CDA#himmaradiotv#buk
#Bidiyo: "Muna buƙatar a gina tashar #Himma Radio TV a jihar Katsina, domin kaface ta wayar da kan Manoma da Makiyaya ɗari bisa ɗari" - Cewar wasu Manoma da suka ziyarci #Himma Radio TV daga jihar Katsina.
#Manoma#Makiyaya#Katsina#Kano#Himmaradiotv