Ga yadda ake saka address a pinduoduo nan mun ɗora muku a youtube channel ɗinmu
“Hausa importation hub”sunan channel din a youtube.
Mun Gode
https://t.co/jiL1MXI4WK
#hausa#arewa#importexport
Da mun shiga Ember Month shipping zai fara daɗewa a hanya musamman wuraran october zuwa November.
Idan akwai kayan da kuke son siya kafin shekarar ta ƙare, yanzu ne lokacin siyo su.
#hausa#arewa#chinaimportation#importation#nigeria
App dinmu na lissafin CBM yanzu yazama LIVE Masu Android. Zaku iya saukeshi ta playstore. In kukayi searching “Import Mate” a playstore ko ku copy link da zamu ajiye a comment section.
#hausa#arewa#chinaimportation#importexport
Saka Order akan 1688 a takaice…
Wurin biyan kudin in baku da alipay zakuyi amfani da katin ku na banki.
Daga nan sai ku jira kaya su isa hannun shipping agent dinku.
#hausa#arewa#china#importchina#importexport
Akwai applications na siyo kaya daga china yafi a ƙirga.
In mutum yace zai koyi dayawansu lokaci daya, yakan haddasa Ruɗani, ko mutum ya rasa ma ta inda zai fara…
Amman rike guda daya mutum ya iya shi ciki da waje yana taimakawa mutum ya samu nutsuwa.
#china#importation
Mun gode da jira da tambayoyin da kuke.
App na lissafin CBM da shipping - shipping + CBM calculator.
Da mun gama testing Insha Allah
Kowa zai sauke.
Allah yasa ya amfane mu
#hausa#arewa#importation#miniimportation
Ɗaya daga cikin Ni’imomin da Allah yayimin shine Iya rubuta codes ko websites ko Mobile app.
Hakan yasa dayawa applications da ke kan wayata nayisu ne don amfanin kaina, da sauƙaƙa ayyuka na.
Alhamdulillah….
Barkan mu da safe
#rmb#hausa#arewa#import#Flutter
Kaya akwai arha sosai amman idan bamuyi hankali ba zamu siya abunda shipping zai zamo matsala….
Mu ringa daukan lokaci muna lissafi da nazari, da kuma duba kudin a nigeria da kuma chan din.
Hakan na taimakawa sosai….
#hausa#arewa#chinaimportation#importation#nigeria
Lissafin kuɗin shipping na kaya…
Air shipping, sea Shipping ko express shipping yana da amfani…
Kafin yaje shipping Company din. Yana daukan lokaci amman yana rage wani asaran…
#shipping#import#arewa#hausa#seashipping