Congratulations People's Governor-elect H.E @Kyusufabba Yusif for your historic victory today. We have nothing to say rather Alhamdulillah Alhamdulillah
Yau Laraba Mahaifina Ya Cika Kwana 40 Da Rasuwa Muna Bukatar Addu’an Yan Uwa 💔😭
Ya Allah, Ka gafarta wa mahaifina, Ka ji ƙansa, Ka sanya kabarinsa ya zama dausayi daga cikin dausayin gidan Aljanna.🤲🏽😭
GA AIKI GA JIKA HANTAR YAN JAM’IYYA
Sabuwar Rijiyar Burtsatse Mai Amfani Da Sinadarin Hasken Rana Wato kenan da Dan Majalisar Tarayya Hon. @kokisagir yayiwa al’ummar Mazabar Yakasai Aikin Ya Kusa kammaluwa saura kadan. Kuma da zarar ankammala za a bude ta domin al’umma su amfana
Returning from Katsina tonight, I was overwhelmed by the joyful and energetic reception from the good people of Bichi, Kano State.
Thank you for the tremendous love. - RMK
GOBE JUMA'A MALAM ZAI CI GABA DA KARATUTTUKAN DA YA SABA - IN SHA ALLAH
Assalamu Alaikum Warahmatullah muna sanar da dalibai cewa daga gobe Juma'a Sheikh Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi zai ci gaba da gabatar da dukkan karatuttukansa da ya saba yi a kowane mako.
Kamar yadda aka saba
Ranar Juma'a littafin Mukhtasar Khalil a masallacin Sultan Bello Kaduna bayan La'asar.
Ranar Asabar Muwatta Malik a Masallacin Sultan Bello Kaduna bayan Sallar La'asar.
Ranar Lahadi a Kulliyatul Banat bayan Magriba Usulul Fiqhi na malamai
Ranar Laraba a Masjid Attauheed gidan Marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Risala ta Abdullahi ibn Abu Zaid Alqairawany bayan Magriba
Ranar Alhamis a Masjid Attauheed gidan Marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Tafsirin Raddul Azhan ilaa Ma'aanil Qur'an bayan Sallar Magriba.
Wadannan karatun dukkan su suna zuwa muku kai tsaye a dukkan shafukan da muka sakawa haka kuma Audio na karatun shima za a rika samunsa a wannan layin kamar kullum 08038892030 In Sha Allah.
Allah Ya karawa malam lafiya da ikhlasi amin.
Salisu Hassan Webmaster
08038892030
28 Shawwal 1447AH
16/04/2026
Innalillahy Wa’inna Ilayhi Rajiun, Allah Yajikan Inuwa Da Rahama Allah Yasa Aljannah Makoma, Jana’iza Karfe 9:00 A Koki Masallacin Jumaa Na Hajiya Mariya
Innalillahy Wa’inna Ilayhi Rajiun 😭
Tabbas Nakadu Da Samun Labarin Rasuwar Dan’uwa Inuwa Jiya Ana Ta Hirar Rayuwa Da Ta Siyasa Yanzu Da Asuba Nake Samun Labarin Rasuwar Sa Mutuwar Matashi Akwai Razani Da Darusa masu yawa A cikin ta Allah Yajikan Sa Yasa Aljannah Makoma 😭💔