@fundingtraders My Trading Milestone with FundingTraders π―
Iβm happy to share this milestone in my trading journey and grateful for the opportunity to be part of the FundingTraders community.
Giveaway on My Tiktok Page!!!
π BLUEGUARDIAN GIVEAWAY π
We're giving away [3x $5,000 accounts] to lucky winners!
To enter:
1οΈβ£ Follow @BlueGuardian@abdul_mde@faridaharuna
2οΈβ£ Like & Repost this post
3οΈβ£ Tag 2 friends in comments
Winners will be picked on [21/10/2026 Tuesday]
Don't stop talking about the Epstein files. If this man were Muslim, the whole world would be condemning Islam right now. Because he's Jewish, everyone is silent.
ORBT is the Unified Liquidity Layer.
The next protocol to keep your eyes on.
You can join @orbt_protocol airdrop campaign now.
Claim the ORBT Module: https://t.co/QmZnIOxzAZ
ORBT DeFi Score is live.
It establishes your onchain baseline ahead of protocol launch and determines how your wallet is recognized as ORBT opens access and participation.
Generate your DeFi Score β https://t.co/yvrmnpIEDe
Duk wannan rashin Mutuncin da wuya ka ga dan kasuwa yana yi sai iya
barayin gwamnati.
Wannan Demokradiyya ba ta tsinana mana kome ba sai bakar wahala a Nigeria.
βοΈ @AminuLawanHassan
WANNAN DOKAR HARAJIN BA KARAMIN ZALUNCI BA NE.
Don Allah yaushe β¦800,000 za ta ishi mutum rayuwa a shekara da har za a sa ma ta ido a ciri Haraji, in ka raba ta gida 12 β¦66,000 kenan fa a wata, in ka raba 66,000 Γ·30= 2,200 kenan fa a wuni.
ko cutar da za a sha tazargade a warke sai a tafi Egypt ko India, wai ma'akacin gwamnati ne ya biya wa ya'yansa kudin makarantar sakandare biliyan 7.5. wai kai amarya aka cika Jirgin sama daga Kebbi zuwa Abuja,
Abin da zai fi baka haushi shi ne a gama tara kudin wasu su sace, su din ga almubazzzarancin da mai hankali ba zai yi ba,
Mutum ya saci kudin gwamnati ya sayi MESA KADA ko ZAKI a gidan sa, mutum ya saci kudi wai ya tafi London, Dubai ko New York shakatawa wa da iyalansa,
ko ka fasa taya ko Rim ko shock absorber ko ka karya Spring. Babu tsaro ko taro za ka yi kai zaka biya kudin tsaron da za a baka, kai ko kara ka kai, kai zaka biya kudin da za a kamo mai laifin kuma ko a wani garin ne.
To sai shin mai za a yi da kudin ne?
Babu ruwan famfon in baka da borehole sai dai ka sayi ruwa ko ka bi layin ruwa da wani yake bayarwa kyauta ba gwamnati ba, bana amfani da wutar NEPA in ma ina yi biya na ke yi kuma babu wutar, babu hanya in na je Abuja na dawo sai nayi gyara
Kuma zalunci irin na shugabannin Nigeria minimum wage din 60, 000 ma wasu jihohin sun kasa biya.
Babban abin takaicin ma babu abin da matsakaicin talaka irina ya ke mora na ababen more rayuwa daga gwamnati, misali yayana biya musu kudin makaranta na ke yi,
kenan a wata banda magani banda kudin makaranta banda sutura banda kudin haya banda sabulun wanka da wanki. Ba a da maganar kudin mota ko na machine na zuwa makaranta ko aiki da ya zama dole, mai mota ko machine kudin fetur.