@jibreelKhalil Allah yasa yar sarkin Aljan Mamaye ta barta ta zauna dashi cos itace take kore mai duk matar daya aura saboda bayason kishiya .. kuma.tace "nida kai Adam Zango muna nan tare cikin Kauna" Mamaye Mamaye ya mama kinsha ga ruhi na
@Baffffa Non of them ask fo forgiveness from his people, thosma Found the Burkiabae, gaddafi triumph Libya with sovereign fund, !Nkuruma firmly stood against neocolonialism and liebrrate Ghana, Buhari Close his people's boarder, bastardised his university lecturers,
@moher__ Hmmmm Amma tho abunda aka fada a al qur'ani ba gaske ba kenn ? Inde gaske ne kuwa wlh bazai Shiga aljanna a haka ba, because akwai hawa siradi, akwao hakkin mutane akwai Sharia da zazzazy, akwai Sharia da masu aikin shinkafa, akwai Shari'a akwai Shari'a wlh
Wata Amarya ta nemi Ali jita dayyi refunding kudin da aka biyashi don yayi performing a bikin auren ta a wata mai zuwa sakamakon ya wake Uwar gida.."wai yace Amarya liability Uwar gida kuma security"
Dan Allah tayi daidai ?