Yadda a duniya bazaka shuka gero ka girbi masara ba, haka baza kayi abunda kaga dama a duniya kaje lahira ka tarar da Alheri ba..
Duk abunda ka shuka shi zaka girba.
Shuka Alheri a duniya don ka girbi alheri a lahira..
Shawara CeππΌ
Allah is Al-Jabbar. Meaning He can fix anything that's broken. No matter how broken it is He can put it back together. You can be shattered into pieces through your life problems: Rely on the Al-Jabbar to fix it no matter how impossible you think it is.πππ
A University where its students don't care about certificate or CGPA, neither grades nor graduations; and are more knowledgeable than the whole Ministry of Education π.
Ilimin kawai ake zubawa Kaman ruwan sama...βπΌ
Kullum a Radio da TV sai kaga ana tallen yara masu bara a titi ana zagin iyayensu wai sun ci amana sunki kula dasu..
Naji hakane, amma dayawansu sunayi ne don yayan suyi karatun Qur'ani, kamar yadda al'adar take can baya a kasar hausa, amma yanzu lokaci ya canza../1
Dan Uwa!
Ka sani duk maganar da zakuyi da wani ta waya amana ce, bai dace wani yaji sirrin da yake gaya maka ba, bai dace ka kunna Handsfree wasu suji ba sai dai in shi ya baka izinin yin hakan.
In kayi ba tare da izininsa ba kaci amana kuma Allah zai tambayeka.
Mu kiyaye..βπΌ
Dating hausa ladies ehnπ¬
Him: Ilysm lomlππ
(Hausa girls) Her: Thanks
(Other Tribes ladies) Her: I love uh too darlingππβ£οΈπ
Hausa girls you still call this class abi?ππ
@__yellows ...their means of getting water when theyβre in need. Now the question is, will you allow them to dig the hole which will later lead to sinking of the ship and yβall die or youβll stop them from doing that and provide them with an easy means for yβall to be safe??
@__yellows Example of this; Youβre in a Ship in a Sea, and the ship has upper and lower apartments, youβre at the upper part and you can fetch water at your convenience, and those at the lower part have to come up to fetch water, then they decided to dig a hole at the bottom to ease...