Ko kuma me zasu ce game batutuwan da Dr. Ahmad Bamba ya fada akan Darikar Tijjaniyya?
Dr. Ahmad Bamba ba gama-garin mutane bane, yasan wannan tafiya ciki da wajen ta kafin ya fita. Allah Ta’ala Ya jiqansa kuma Yasa ya huta, amin.
Tijjaniyya is not sect ,We are Sunni Maliki in fiqhu,Ash'ari in Aqeedah,Our path is path of La ilaha illallah Muhammadur Rasulullah SAW founded by our Master Sheikh tijjani Sherif RT in 1781...