Ya Allah Ka Tsinewa Talauci, Ya Allah Kasa Shi Yayi Yamma Mu kuma muyi Gabas.
Yau Watan Sa 2 da kwana 17 cib cib da ya hau mulki Masha Allah.
Allah Ya karawa Honourable Lafiya da nisan kwana.
Muna jajanta ma al’umma a kan rashin wannan gwarzo daga cikin gwarazan wannan kasa; Alaramma, Flight Lieutenant Ibrahim Adam tare da abokan aikinsa wadanda suka rasa rayukansu wajen kare al’ummar wannan kasa.
Allah ya jikan mamatanmu gaba daya, mu da muke da sauran numfashi
BARKA DA JUMA'A
Ya Allah Ka Kare Mu Da Kariyar Ka, Ka Tsare Mu Da Tsarewar Ka.
Ya Allah Karka Jarabce Mu Da Abinda Zaifi Ƙarfin Rayuwar Mu, Ya Allah Ka Kare Mu Daga Duk Wani Sharri Na Rayuwar Duniya.
You can be a Billionaire but you can never pay back the favors upon you by your mother. Love your parents, you owe them a lot. you never prayed to have them but they may have prayed to have you. Mother the greatest gift of ALLAH. ❤️May Allah Bless our Parents more especially our
@maaryermerh You can be a Billionaire but you can never pay back the favors upon you by your mother. Love your parents, you owe them a lot. you never prayed to have them but they may have prayed to have you. Mother the greatest gift of ALLAH. ❤️May Allah Bless our Parents more especiallyour m
Mata ga topic
Indan kece ya zakiyi #50,000
sai kika kara kwada mashi mari sai Yakara amayo dubu dari biyar #500,000
(1)zakiyi kidnapping dinsa ne
(2)ko kuwa zaki kira masa police
(3)ko kuwa zaki kira makwaftan ki
(4)ko kuwa zaki cigaba da marinsa
##Turakin_Mainiyo
Mata ga topic
Indan kece ya zakiyi 🙄🙄🙄🙄🙄
Kece kika shigo dakinki sai kika wani mutum akan gadonki sai kika cemasa yatashi yafita sai yaki sai kikaji haushi sai kika kwada masa mari sai ya amayo dubu goma #10,000
sai kika kara kwada mashi mari sai yakara amayo dubu 50
You can be a Billionaire but you can never pay back the favors upon you by your mother. Love your parents, you owe them a lot. you never prayed to have them but they may have prayed to have you. Mother the greatest gift of ALLAH. ❤️May Allah Bless our Parents more especially our