Alhamdulillāh for another year of life. 🤍🎂
Today, I celebrate not just my birthday, but the countless blessings, lessons, and opportunities that Allah ﷻ has blessed me with.
May He make this new chapter more blessed, meaningful, and beautiful than the ones before it. 🤲🏽
Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un. 😭
My friend's grandmother, Ma’akura, is no more.
May Allah SWT forgive her, have mercy upon her, and grant her Jannatul Firdaus. May He also give the family the strength and patience to bear this great loss.
Allah Ya jikanta da Rahma. 🤲🏽
Ka wayi gari kana mai tuba, kuma ka yini kana mai tuba, haka kuma ka kasance da yamma kana mai tuba.
Wannan yana nuna cewa mumini ya kamata ya kasance mai yawan tuba da komawa ga Allah ﷻ, domin bai san lokacin da mutuwa zata zo masa ba, ko da safe ne ko da yamma. @AIHighlight
Jahilcin de kesa mutum ya nisanta kansa da siyasa amma Qur'anically and sunnatically siyasa ya halasta.
idan akayi la'akari da yadda tsarin ƙasa yake da irin tasirin shugabanci a rayuwar al'umma, akwai lokutan da zai zama wajibi ga malamai su bada muhimmanci ga harkokin siyasa.
Two rakat in the night. Every night. That is the entry point. The two you pray every night are better than the ten you pray once. May Allah make the night prayer part of us.
Na zata na yara ne kawai, ashe har manya ma suna iya rattabawa da shi. 😂
Wani ɗan uwa ne yace inzo masa da wannan biscuits ɗin Deemah ga dansa. Sai nace, "Bari nima na gwada. Na sayi guda biyu ɗaya nawa, ɗaya kuma nasa. Wallahi, da na fara ci, ohh... daƙyar na kai musu ɗayn! 😂
Yaa Allah duk runtsi ka taimake mu kada ka barmu da kawunan mu, ka gafarta mana kayi mana rahama, kada ka raba mu da imanin mu.*
*Bamu da kamarka ya Allah, Allah kasa ranar da zamu koma zuwa gareka ta kasance farkon farin ciki da nutsuwar da bata da qarshe.
Happy Islamic New Year 1448 AH
As we welcome the new Hijri year, may Allah fill our hearts with faith, our lives with barakah, and our homes with peace and happiness.
May He forgive our past, accept our good deeds, guide us to the Straight Path, and protect us from every harm