Launchpads need innovation. Rules, enforced by traders themselves.
August 10th, we show you what that looks like on @solana.
Registrations & Referrals LIVE!: https://t.co/JfSV1t80y5
1,000 RBT Giveaway!
Want to earn 1,000 RBT? It’s simple:
1. Connect your X account in the Rabit Network app
2. Like this post
3. Repost this post
4. Comment your Rabit Network username below
The campaign will run for 12 hours.
Eligible users will receive 1,000 RBT once the event ends.
Make sure your X account is connected, and all steps are completed before the campaign closes.
Download Rabit Network on Google Play:
https://t.co/v1cg7nOAQp
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Bauchi a karkashin jam’iyyar APC, Captain Bala Jibrin, ya fitar da wani martani mai karfi na gargadi ga shugabannin jam’iyyar APC na kasa da kuma fadar shugaban kasa gabanin zaben shekarar 2027.
Captain Bala Jibrin ya bayyana cewa tabbas idan har jam’iyyar APC ta sake tsayar da dan takarar da take shirin kawowa a jihar Bauchi, to lallai jam'iyyar ba za ta taɓa kai labari ko samun nasara a zabe mai zuwa ba.
Ya buƙaci shugabannin jam’iyyar da su gaggauta cire dan takarar da ake shirin kakaba wa mutanen jihar, yana mai jaddada cewa jama'a ba sa son sa kuma ba za su zabe shi ba.
Ya gargadi cewa idan har aka yi yunkurin kakaba dan takarar ta karfin tsiya ko ta hanyar magudi, sakamakon ba zai kyautata wa jam'iyyar ba.
Ya jaddada cewa al'umma ba sa son tashin hankali, zubar da jïnï, ko barin gãwä a kan tituna saboda sabani na siyasa.
Ya bayyana cewa har takardar gargadi da kokawa sun aika zuwa ga gwamnatin tarayya, kuma matan aure a jihar a shirye suke domin fitowa zanga-zangar lumana domin nuna rashin amincewar su.
I am testing one of my biggest projects.
I have about 3 projects currently in development, while still building the one that is feeding all.
I just can’t wait to bring it out, ya Allah ka bamu sa’a da nasara.