Building governed AI agents from Cameroon 🇨🇲, not demos, not wrappers. Real workflows on real data.
Follow @Jua_Paulinus for what actually works in agentic AI, built from Africa.
We're just getting started.
Sidra Core team working to launch SDA on big exchanges like
Binance, bitget, bitmart Okx
Expecting price
1$, 5$, 10$, 25$
Join Official WhatsApp Channel 👇
https://t.co/oOTHa04DJX
#sidra#SidraChain#SidraBank#SidraFamily#sda#SidraCoin
Tsohon ɗan majalisar wakilai na Nijeriya, Hon. Abba Anas Adamu, ya rasu a hannun ‘yanbindiga bayan sace shi da suka yi kan hanyar Kaduna–Abuja.
Rahotanni sun bayyana cewa a makon da ya gabata ne masu garkuwa da mutane suka sace wasu manyan ‘yan siyasa daga Jihar Jigawa, ciki har da Abba Anas Adamu, wanda ya taɓa wakiltar mazabar Birniwa/Guri/Kiri Kasama a Majalisar Tarayya kuma ya taɓa shugabantar Karamar Hukumar Guri, tare da Ali Tukur Gantsa, tsohon Sakataren Jam’iyyar PDP na Jihar kuma jigo a Jam’iyyar ADC a jihar, yayin da suke kan hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Sanata Sabo Mohammed Nakudu (CON) daga Jihar Jigawa ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya bayyana ta’aziyyarsa a shafinsa na Facebook.
Rahotanni sun tabbatar cewa Hon. Abba Anas Adamu ya rasu a hannun masu garkuwar, ana kuma sa ran za a kai gawarsa Jihar Jigawa daga yankin Jere da ke Jihar Kaduna a yau Litinin.
A wani bangaren kuma, an samu labarin kubutar Ali Tukur Gantsa daga hannun masu garkuwar.
Yanzu abin da ya rage shi ne zaɓen fitar da gwani tsakanin ƴantakarar uku, domin fuskantar Tinubu na APC da kuma wanda NDC za ta tsayar.
Ƙarin bayani - https://t.co/Vy6KFIuAY6