Irin renon da akayiwa Salihu Tanko Yakasai yasa bazai iya ganin gaskiya yayi shiru ba domin itace abinda ya gada daga wajen mahaifinsa kasancewarsa tsohon dan gwagwarmaya,shi ba irinsu Garba Shehu da Femi Adesina bane~Inji Sule Lamido.
Happy Juma'at Mufeedat.
May Allah (S'WT) Accept our All Ibadat
in this Blessed and Protect your Activities
'Yan Uwa Da Abokan Arzik'i Tare da Mai Gidana Commissioner a ma Aikatan Raya k'arkara Barka da Juma'a'Alhaji Dr Abdullahi Prambe
Happy Juma'at Mubarak' Honourable Commissioner Ministry for Rural Infrastructures and Community development Adamawa State Alhaji Dr Prambe Sarkin Aiki Governor Ahmadu Umaru fintiri fresh air
YAU YAR GIDA CE
Zallar Gaisuwar juma,a ga masoya Mai Girma Gwamna Jahar Adamawa Mai Daraja
Alhaji Ahmadu Umaru fintiri fresh air Only😍
Barkan mu da Juma'a' fresh air family..
Happy Juma'at Mubarak'
Addu'ar mu Allah Shi k'ara Shiga Cikin Lamarinkah Allah Shi k'ara daukaka darajar kah Allah Yasa ka Gama Lafiya Duniya da Lahira Allah Shi k'ara Maka Lafiya da Jagora Bisa Ayukankah na Alheri Albarkacin Annabi Muhammad (S'A'W)
Alhaji Abdullahi Prambe..
Happy Juma'at Mubarak'
Gaisuwar barka da Juma'a'
'Ya Allah Albarkacin Wannan Rana ta juma'a Mai Albarka Allah kaiwa Wannan bawan Naka jagora Bisa Ayukansa na Alheri Allah kasa ya Gama Lafiya Duniya da Lahira Alfarmar Annabi Muhammad (S'A'W)
Barka da Juma'a'Dr Sule Lamido CON..
'Ya Allah Ka Shirye Mu Shiriya ta Addinin Musulunci Ka Kara Mana Tsoronka, Ka Jikan Iyayenmu Ka Gafarta Musu, Ka Tsare Gabanmu da Bayanmu, Ka Albarkaci Zuri'armu, Kasa Mu Gama lafiya Duniya da Lahira. Albarkacin Annabi Muhammad (S'A'W) da Alk'ur ani.
Happy Juma'at Mubarak'....
Gobe ta Allah ce
PROJECT 2023
INASHA ALLAH
Alhaji Dr Abdullahi Prambe Sarkin Aiki Fintiri'
Honourable Alhaji Abba Mohammed Girei
The Winning team by the grace of God 2023..
AMANAR GOV AHMADU UMARU FINTIRI 🏧
PROJECT 2023
INASHA ALLAH
BI'IZINILLAHI ZAMU KAI GA NASARA
Hon'Alhaji Salihu Abba Mohammed Girei
BSARKIN HURUMIN JIMETA ALHERI NE
GOBE TA ALLAH CE..
The Honourable Commissioner Ministry for Rural Infrastructures and Community development Adamawa State
Alhaji Dr, Abdullahi Prambe Sarkin Aiki Governor Ahmadu Umaru fintiri fresh air.
May Allah (S'WT) Bless your all Activities...
GOBE TA ALLAH CE..
Congratulations Garkuwan Matasan Arewa
The Honourable Commissioner Ministry for Rural Infrastructures and Community development Adamawa State
Alhaji Dr Abdullahi Prambe Sarkin Aiki Governor Ahmadu Umaru fintiri fresh air
Allah Shi k'ara daukaka darajar Rayuwar Kah..
JIYA BA YAU BA || Wasu Daga Cikin Hotunan Dalibai Yan' Makarantun Allo Wato (Tsangaya) A Kasar Sudan A Shekarun Baya. Allah Ya Bamu Albarkacin Alkur'ani Mai Girma. Amiin