Tsira da amincin Allah su kara tabbata ga mafi girman arzikin Allah a gare mu, Muhammad Rasulullah ๏ทบ. Daraja, martaba da girmamawa na Allah su tabbata a gare shi.
@alibayecisse Acire Waqa Da Raye-Raye Bana Tunanin Wani Matashi Me Hankali Wani Abu zeja Hankalinsa Yaci Gaba Da Zama a Tijjaniyaโฆ
Kunsan Suna Mugun Son Waqa Da Rawa๐๐
@RakaFatima Hahahahaha wato fa duk bayin allan Nan sun yi, kyakkyawar karshe ba irin na shehu ba wlh ,wallahi Dr ya fadi gaskiya Allah ya gafarta masa alhamdulillah mun shaida karshen malam yayi kyau wlh alhmdulillah