الله أكبر.
Allahu Akbar
سبحان الله
SubḥānAllāh
الحمد لله
Alḥamdulillāh
لا اله الا الله
Lā ʾilāha ʾillā llāh
الله اكبر
Allāhu Akbar
لا حول ولاقوة إلا بالله
Lā ḥawla wa-lā quwwata ʾillā bi-llāh
حَسْبُنَا اللَّهُ وَنِعْمَ الْوَكِيلُ
Hasbunallahu wa’nimal wakeel
Muna rokon Allah, Ya datar da mu da daren Laylatul Qadr, da imani da neman lada gare Shi.
Allah Ya jikan iyayenmu da malamanmu da yayanmu da yan'uwanmu da aminanmu.
Allah Ya karbi ibadunmu da addu'o'inmu. Allah Ya sanya Aljannah ce makomarmu, Allah Ya datar damu da dukkan alherin duniya da lahira.
Allah Ya amintar da mu, Ya albarkarce mu.
Ya Allah duk mai kaunar mu, Ka kauna ce. Yaa Allah wanda Ya nufe mu da Sharri, Allah Kai ne Allah, Mun bar ka da Shi, Yaa Allah, Ka isar mana.
#Ramadan
#LaylatulQadr