Someone said Cristiano Ronaldo is inspiring young players like Garnacho, Rodrygo, Vinicius, Haaland and Mbappe while Messi is stealing from awards from them. 😂😂
"SIYASA MUGUN WASA"
DAGA: MARIGAYI YUSUF MAITAMA SULE DAN MASANIN KANO.
* Idan ka yarda cewar ita ce arzikinka, sunanka wawa.
* Idan ka daina Sana’a ka rungumeta, kayi babbar wauta.
* Cikakkiyar makauniyace ba ta san mai wahalta mata ba, da murya ta ke amfani.
* Idan ta tashi yi maka tutsu sai ka zabi makiyinka da hannunka.
* Idan kaci mutuncin wani saboda ita, kayi babbar wauta, domin zata kunyataka wata Rana.
* Ba kasafai ta ke rike amanar da ka bata ba, tafi komai cin Amana.
* Idan ka biye Mata kaci mutuncin Dan uwanka, babu shakka Sai ka yi da nasani wata rana.
* Tafi kwaya da sholisho kashe zuciya, kada ka yarda ta kashe maka zuciya.
* Yadda ka ga Dan Jaki haka take, duk sanda ta tashi yin harbi yi za tayi, domin haka ka yi taka tsantsan da ita.
* Duk runtsi ka da ka sake ka manta da wanda ya mutuntaka a cikinta, Koda ya munana maka daga baya.
* Tafi chacha kwadaita maka igiyar zato, kayi kokari ka san haka.
* Ta nada mugwaye da nagartattun 'ya’ya, domin haka ka san da wanda za kayi mu'amala.
Alhamdulillah za mu koma mu cigaba da sana’oin mu sai Allah ya kaimu 2027
Amma bai hana mu yin Cha kul kuli a inda muka ga an Saki Layi ba Adawa mai Ma’ana ba ta Çin mutunci ba😂😂
Kwankwaso will destroy Kano in his 3rd term as Governor.
This man will manipulate Kano people, create chaos and steal from their treasury.
I wish one day the blinds will open their eyes to see the light 🔦
One of the reason he will never be president, Insha Allah.
Juma’at Mubarak 🕌📿
Allah ya kara mana lfy da zama lfy, Allah ya rabamu da kunchin duniya da na lahira, allah uban giji ya shiga lamuran mu ya dauwamar Mana da farin ciki har karshen rayuwar mu sabo da Annabi (S A W)