@OfficialSojaboy Malan sojaboy Arabs fah sune suka Kori annabi daga makka ya koma madina wasun su sunfika kafirci da iskanci da shirka ai . Sabida haka mu mususmi basu muke bi bah annabin rahma da allah ya toro daga cikin su shi muke bi shine yasa duk wani Arab in dai musulmi ne dan uwan mune
Magana ta gaskiya kafin na saurari wannan bayani na Prof. Har a raina ina ganin laifin Prof. Amma wannan Bayanin nashi ya canza min tunani kuma na gamsu 100% ba son zuciya ne yasa Prof. ya ajiye shugabancin masallacin ATBU ba.
Kuma ina da yaฦinin duk wanda yake son gaskiya idan ya saurari wannan bayani shima zai gamsu.โ๏ธ
@OfficialSojaboy wannan umarnin annabi ne babu ruwan mu da duk abin da zasu yi ko abinda zasu ce a kanmu. Kai musulmine annabi zaka bi bah Araf bah pls ๐๐ป
@Muhammad_Bsarky Adduโar kace take amsuwa a wurin allah shiyasa . Rabbana hab lana min azwajina wa dhuriyyatina qurrata A'yunin waj'alna lil-muttaqina imama .