As we celebrate our nation’s independence, may this day renew our hope, strengthen our unity, and inspire us to work together for a peaceful and prosperous Nigeria.
Warm wishes to the good people of Fagge Federal Constituency and Nigerians everywhere.
~MBS
Ku rubuta_No more independent in Nigeria _ a comment section tare da hoton _tunubu must Go_
-Nigeria Bamu da tsaro kullum Al’ummah mutuwa suke_
-Cire Farashin man fetur ya kara jefa rayuwar jama’a cikin tashin hankali da tsadar kayan masarufi_
#TMG
Innanillahi Wainna Alaihi Rajiun
wnn Abu daya faru ga speaker na fagge local government baa kyauta mana ba
mutukar muka sami Wanda yake da Hannu cikin wnn cin zarafin da kuma haddasa fitina a fagge wlh bazamu bari ba.
siyasa ai bahauka bace kowa Yana da ra'ayin SA