TSARIN CIKAYYA NA FARKO
Barter shi ne tsarin kasuwanci na fari a tarihin ɗan Adam, inda mutane ke musayar kaya ko sabis kai tsaye ba tare da amfani da kuɗi ba.
Misali: Manomi ya ba makiyayi buhun hatsi, makiyayi ya ba shi akuya.
Masunci ya ba maƙeri kifi, maƙeri ya ba shi gatari.
A wannan lokaci ba a san kuɗi ba. Abin da yake da daraja shi ne abin da mutane suke buƙata.
An fara barter ne saboda mutum shi kaɗai bazai iya samar wa kansa komai da yake bukata ba. Misali, Ali manomi ne yanada hatsi, wake, da gero amma yana bukatar nama, takobi da tufafi sai ya sai ya nemi mai bukatar abunda yake hannunsa hatsi, wake, ko gero sai suyi musaya wannan shine tushen kasuwanci
Barter yayi aiki tsawon lokaci saboda jama'a kaɗanne, kusan kowa yasan juna, kaya basuda yawa kuma kasuwanci baya nisan zango
Matsalolin barter
1. Double coincidence of wants
Wannan itace babbar matsalar, ma'anarta shine dole ne mutum biyu su bukaci abunda juna yake dashi a lokaci guda idan ba haka ba kasuwan ya lalace.
2. Rashin takamammen kima na
-kowani kaya (value) ba'a san
-Akuya ɗaya = buhu nawa?
-Takobi ɗaya = gero nawa?
-Tufafi ɗaya = madara nawa?
Ana kasuwanci ne bisa yarda kawai, idan ka yarda ka bada saniya a baka takalmi shikenan kasuwa tayi.
3. Rashin raba wasu kaya:- idan an yarda saniya ɗaya tana daidai da ƙwai guda 40, bazaka iya musaye da wanda yake da iya ƙwai 20 ba, saboda saniya bazata rabu ba
4. Kaya suna lalacewa:- kamar nama, madara, ƴaƴan itatuwa, da kifi
5. Wahalar ɗauka:- kamar shanu, rakuma, da hatsi masu yawa
6. Matsalar bashi:- saboda rashin takamammen daraja, idan wani ya karbi bashi zai biya baya wata shida darajar kaya na iya rugujewa ko tashi
Saboda wannan matsalolin mutane suka fara tambayan kansu "shin akwai wani abu guda da kowa yake so kuma zai iya zama matsakaicin musaya?" Daga nan aka fara amfani da da abubuwa kamar gishiri, cowrie shells, shanu da karafa masu daraja
Wannan ne ya haifar da mataki na gaba wato commodity money (kuɗin kaya) wanda a post na gaba zamuyi bayani akai
Barter ya nuna cewa kuɗi basu bayyana daga gwamnati kai tsaye ba. Sun samo asaline daga kokarin mutane na warware musayar kaya, a hankali al'umma suka zabi abubuwan da sukafi dacewa su zama matsakaicin musaya, kafin daga baya gwanmnatoci suka tsara da kuma sarrafa tsarin kudi
TAMBAYA:- idan kana rayuwa a zamanin barter kuma kana da awaki 50, gero mai yawa, da madara
Sannan kana son gina gida, ta yaya zaka shirya musaya da zata baka itace, duwatsu, da ladar masu aiki batare da kayi amfani da kuɗi ba?
Wannan tambaya tana nuna irin kalubalen da mutanen wancan lokaci suka fuskanta a rayuwar yau da kullum
Fahimtar daga ina kuɗi ya samo asali a rayuwar ɗan adam shi zai baka haske akan kuɗin Internet (crypto currencies) maƙasudin yinsa da kuma cigaban da yazo dashi — A bibiyemu don sanin daga inda asalin kudi ya fara kuma ina zaije da kuma dabarun kauce wa faɗawa haɗari
Module 1 — part 1

「ME 730」: Real Impact I’ve started earning daily unconditional basic Income and helping more people do the same. Create your impact with us and win up to $20,000 in rewards! Join here:... Read more:
https://t.co/vGxw7btijc
「ME 730」: Real Impact I’ve started earning daily unconditional basic Income and helping more people do the same. Create your impact with us and win up to $20,000 in rewards! Join here:... Read more:
https://t.co/6632OX6xmP
「ME 730」: Real Impact I’ve started earning daily unconditional basic Income and helping more people do the same. Create your impact with us and win up to $20,000 in rewards! Join here:... Read more:
https://t.co/7QfzxXp9oj
「ME 730」: 👉👉 Real Impact I’ve started earning daily unconditional basic Income and helping more people do the same. . Nothing possible without meta Earth:
Join now and start earning 👇👇
https://t.co/tbezRss14z
「ME 730」: Real Impact
I’ve started earning daily unconditional basic Income and helping more people do the same. Create your impact with us and win up to $20,000 in rewards! Join here:
https://t.co/kqTsLRogjO
#ME730#MetaEarth#MyMetaEarthStory
「ME 730」: Real Impact
I’ve started earning daily unconditional basic Income and helping more people do the same. Create your impact with us and win up to $20,000 in rewards! Join here:
https://t.co/EtLp2xieLz
#ME730#MetaEarth#MyMetaEarthStory
「ME 730」: Real Impact I’ve been building real impact on Meta Earth for 481 days, helped 333 people earn daily unconditional basic income, and earned 34.03698604 MEC (≈ $279.94). Create... Read more:
https://t.co/nzCa2QPdrI
「ME 730」: Real Impact I’ve started earning daily unconditional basic Income and helping more people do the same. Create your impact with us and win up to $20,000 in rewards! Join here:... Read more:
https://t.co/XMXjpA8EPk
「ME 730」: Real Impact
I’ve started earning daily unconditional basic Income and helping more people do the same. Create your impact with us and win up to $20,000 in rewards! Join here:
https://t.co/p49mvzeF5v
#ME730#MetaEarth#MyMetaEarthStory
「ME 730」: Real Impact I’ve started earning daily unconditional basic Income and helping more people do the same. Create your impact with us and win up to $20,000 in rewards!
Join here:
https://t.co/JOgbdU9ANT
#ME730#MetaEarth#MyMetaEarthStory
「ME 730」: Real Impact I’ve been building real impact on Meta Earth for 138 days, helped 174 people earn daily unconditional basic income, and earned 17.75474185 MEC (≈ $152.08). Create... Read more:
https://t.co/vGxw7bsKtE
「ME 730」: Real Impact I’ve started earning daily unconditional basic Income and helping more people do the same. Create your impact with us and win up to $20,000 in rewards! Join here:... Read more:
https://t.co/tmTJHKXya9
Check this out guys‼️
「ME 730」: Real Impact I’ve started earning daily unconditional basic Income and helping more people do the same. Create your impact with us and win up to $20,000 in rewards! Join here:... Read more:
https://t.co/I3KSvsoRNe