Amanar da aka samar a cikin dabarun kasuwancin ka za ta taimaka wajen kawo dawowar. kwastomomi akai-akai, wanda hakan ke kara girma da bunkasa kasuwancin ka a kan lokaci. Yin hakan zai tabbatar da cewa, ba kawai kana cin ribar yau da kullum ba, har ma kana gina alaka da Allah
Idan kana harkar kasuwanci, yana da matukar muhimmanci ka mayar da hankali sosai wajen gina amana da abin dogara a tsakanin ka da kwastomominka, domin kuwa ba kashin riba kawai yakamata kallo ba.
BREAKING NEWS: President Bola Tinubu has sworn in Olatunji Disu as the Inspector-General of Police at a ceremony held at the Council Chambers, State House, Abuja.