Matashiyar nan 'yar Jihar Gomba a arewa maso gabashin Nijeriya, Maryam Ibrahim Dan Azumi wacce ta lashe Musabaƙar Karatun Alƙur'ani ta Duniya ɓangaren mata da aka gudanar a Saudiyya inda ta wakilci Nijeriya, ta bayyana sirrin nasararta a wajen musabaƙar.
Maryam, wacce a yanzu haka take aji huɗu a jami'a ta kuma bayyana wa TRT Afrika Hausa irin horon da suke samu a gida wajen haddar Alƙu'ani. Shekaru biyu da suka wuce yayarta Hajara Ibrahim Dan Azumi ta lashe Musabaƙar Alƙur'ani a ƙasar Jordan inda ta wakilci Nijeriya.
The most powerful thing you can do is trust yourself. In a world full of advice, opinions, and expectations,
learning to listen to your own intuition is a revolutionary act. You are the best expert on your own life, and when you start trusting your inner wisdom, everything starts to flow.
You need boredom. A lot of it. Start by going on walks without music. No stimulation. No distractions of any kind. If you learn to sit with your own thoughts, for long enough, in time they will start serving you. You'll start having ideas once again. You'll start developing an extreme sense of clarity that will shift you into the next stage of your life. All by being bored, which is pretty insane.