Allah yayi zuwan jikan annabi garin gombe domin gabatarda majalisai kamar yadda akasaba a duk shekara domin kiran tsantsar Masoya manzan Allah s a w a dayanta annabi
Asssalatu wassalamu Alaika Ya RASSULLAHI S a w my brothers and sisters in Islam jamaatu ahbabu RASSULLAHI S a w association of Nigeria gombe state branch onder the leadership of assayyidi malan Ibrahim khasim halifa of sidi Sharif sani janbulo r a whishin you happy new year