Alhamdulillah!
:
Ina godiya ga Mahaliccin sammai da kasa Allah madaukakin Sarki, wanda yamana arzikin sake ganin watan RAMADANA na bana 1442/2021, cikin koshin lafiya.
.
Ina anfani da wannan dama bisa wannan dandalin shafin tweeter, in taya Al-Ummah murnar shigar wantan RAMADAN.
*One Year Anniversary Congratulations to Prof. Muhammad Mala Daura.*
Congratulations on your appointment by the Yobe State Governor as the Vice Chancellor of Yobe State University Damaturu, Congratulations Prof. Muhammad Mala Daura
Thank You Yobe State Governor His Excellency .
Innalillahi wainna alai'in rajium Allah yayiwa Matar Zannah Yobeline rasuwa jana'iza Bayan Sallan Jumma'a at Sheikh Diyar Mosque. Allah ya mata rahama Aameen.