Wannan da kuke gaji bafa bread bane, mutane ne yan uwanku yan jahar zamfara da yan ta'adda suka shiga garinsu sukayi musu kisan walakanci, tun ranar juma'a abin ya faru amma haryau shuru bakaji hakan yana trending ba😭
Amma dayake bamuda hankali lamarin auren wasu a cikin kwana daya muka gama yadawa duniya ta sani😢
Anya Arewa bamu shiga uku ba kuwa?
wannan abinfa dakake gani zai iya zuwa kanka ko kan wani naka, Anya bazamuyi abinda ya dace ba kuwa?
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun 😭, gaskiya yan Arewa indai mukaci gaba da tafiya a haka wlh bazamuga komai ba sai bakin ciki da takaici.
Allah ya kawo mana dauki🙏
Last Moment With Late General Rabe before his retirement.
Retired Rabe died in the hands of these ill bandits after serving his nation for 35 good years.
This is very sad and unfair, May ALLAH forgive his Shortcomings and reward him with jannatul firdaus.
I trusted OPay with all my daily transactions. Last week, I sent money to an account mistakenly provided by a seller. I spoke to the recipient, but immediately after our conversation, she switched off her phone.
@OPay_NG, please help me recover my money.
A pregnant woman currently at FMC Keffi has been in labor since yesterday without successful delivery.
Doctors have recommended an emergency CS to save both mother and child, but the family cannot afford the procedure and is seeking for urgent help.
I am soliciting for help on behalf of my sister😭🙏
Due to intestinal obstruction
She had to undergo 3 major ileostomy
The first surgery wasn’t successful her stomach started swelling again after a few days ,They tore her stomach to do another
They brought out the intestines
Allah’s decree isn’t based on “who’s more pious” Rizq, children, marriage — all of it is written. Sometimes the most beloved servants are tested most. That doesn’t mean you won’t be blessed.
Cigiya! Cigiya!! Cigiya!!
ƁARAWON BABUR NE
WANNAN SHINE YASACE MANA BABUR A RING ROAD BAKIN AISHA PLAZA DA RANA.
DAN ALLAH YAN UWA KUYAƊA WANNAN HOTON, GA WANDA ALLAH YASA YA GANE SHI YA SANSHI YA TUNTUBE MU TA WANNAN NUMBER 09037701947-08062377790 GA HOTON SA NAN A KASA.
Jiya wani yazo shagonmu ya damfaremu 295,000.
Bana shago, wasu su biyu sukazo suka sayi wayoyi guda biyu, sai kudin yakama 295,000. Seyaba yaron ATM dinshi yasaka a POS, bayan yaron yasa adadin kudin 295,000.
Sai yaba costumer din yasa Pin dinshi, wajan saka Pin, sai costumer din yai maza yacire Zero guda Uku (000), amai makon acire 295,000, sai akacire 295 Naira, sai yasa Pin din nashi. Tunda yaron yaga approved bai duba dakyau ba. Kawai yabashi waya Costumer yatafi..
Sai bayan magriba yaron yazo zai turamin kudin a main account dina yaga anasamai insufficient, yana dubawa sai yaga ashe ga abunda ya faru.
Dan haka duk masu Business centre na POS, ko and masu shagon kasuwanci, ku kara Kula sosai kuma kudage da Addu'a Allah yakara tsarewa.
Allah yatona asirinsu, Allah yabimana Hakkinmu. Yasa hakan shine mafi alkhairi