Wallahi tallahi Allah shugabanni bawai iya na Arewaba na kaf Nigeria. Baza a gama da kyauba in kuwa angama da kyau anan tukuwa na Rantse da Wanda raina ke hannun sa ba'zasu ga dai dai ba suma a ranar Kiyama. Sai illah Wanda yayi abin da ya dace irin na kamanta Gaskiya da Adalci.