Political analysts have concluded that in many of the online polls conducted recently involving Peter Obi, Atiku, and Tinubu, Peter Obi consistently comes out on top.
According to this view, that is why some of their supporters have turned their attention to attacking Kwankwaso. They have realized that the red-cap movement has a strong presence in the North and often dominates discussions in comment sections.
As a result, they feel that the Kwankwasiyya movement has outperformed them in Northern politics, leaving them with no option but to resort to propaganda, misinformation, and attempts to discredit the movement.
To our political opponents, you will never succeed against us through falsehood and deception. God judges by the sincerity of people’s hearts, and everyone can see the conduct of each side for themselves.
May Allah guide you to what is right. And if you refuse guidance, may He expose falsehood and allow the truth to prevail in the political arena, now and in the future.
#NigeriawillbeOK
~Idris Adam (Baffa)
Mallam Aminu Kano was the undisputed voice of the talakawa across Nigeria ,the champion of the masses, education, justice and freedom from oppression.
Today, that revolutionary spirit burns brighter in Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, his authentic political heir and true successor. Kwankwasiyya is not a Kano affair alone , it is the national awakening of the masses talakawa! From North to South, the masses are rising.
We choose competence and capacity over religious, ethnic, and regional sentiments.
That's why we stand with OK today, tomorrow, and always.
What about you?
Adviser a Gwamnatin Kano ta tona asirin yadda ake Wakaci wa tashi da dukiyar Kanawa. Haka zalika ta tona yadda Gwamnan ya zuba ido ana wawaso da dukiyar Kano.
CONGRATULATORY MESSAGE
We are delighted to congratulate all students whose phase one of scholarship applications have been successfully approved under the scholarship sponsorship of Engr. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso at Mewar International University Nigeria.
This achievement reflects your dedication, commitment, and pursuit of academic excellence. We celebrate this milestone with you and encourage you to make the best use of this opportunity towards achieving your educational and career aspirations.
You will be personally invited for the next phase of interview along with document authentication before scholarship award letter is issued
Kindly find attached the list of successful applicants for interview phase
For any information call/Whatsapp
(08108040392 Mr Ahmad)
(07035789587 Mr Lukman)
FARFAGANDOJI KAN KWANKWASO
1. Sun ce Kwankwaso ba ya kishin Arewa. Mun kawo hujjoji masu ƙarfi da ke nuna irin kishin da ya nuna wa Arewa, a baki da kuma a aikace. Da wannan, mun rusa wannan farfaganda.
2. Sun ce Kwankwaso yana yi wa Tinubu aiki ko kuma wata yarjejeniya ce ta siyasa tsakaninsu. Mun karyata wannan zargi da hujjoji masu gamsarwa.
3. Sun ce Kwankwaso yana goyon bayan Obi duk da zargin cewa ya tauye wa 'yan Arewa hakkokinsu lokacin yana mulki. Mun bincika wannan batu tare da gabatar da hujjoji masu ƙarfi da suka nuna cewa ba Obi ne ya aikata abin da ake zarginsa da shi ba.
4. Sun ce Kwankwaso a Kano kaɗai yake da magoya baya. Mun amsa wannan zargi da tambaya mai sauƙi: idan har a Kano kaɗai yake da magoya baya, me ya sa suke yawan damuwa da tasirinsa a siyasar ƙasa?
5. Sun ce an kwace wa Kwankwaso tsarin siyasa (structure) a Kano kuma ba shi da jama'a a tare da shi. Amma sun ga yadda sama da mutum 4,000 suka fito takara a ƙarƙashin NDC, kuma al'ummar Kano na ci gaba da nuna goyon bayansu ga Madugu.
6. Sun ce Kwankwaso yana goyon bayan Biafra. Wannan ma zargi ne da aka kasa tabbatarwa, kuma mun bayyana gaskiyar lamarin.
7. Yanzu kuma sun fito da wata sabuwar farfaganda, inda suka haɗa sunayen Sardauna da Tafawa Balewa domin su yi amfani da su wajen bata sunan Madugu. Wannan ma ba za ta yi tasiri ba, domin a yau babu wani ɗan siyasa da ya nuna kishin Arewa da kare muradunta kamar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Kwankwaso ✌️
Shi muka sani, shi muka gani a aikace, ba labari aka ba mu ba. Duk shekarun da za ku ɗauka kuna ƙirƙirar ƙarya da farfaganda a kansa, ba za ku yi nasara ba, domin talaka yana tare da Madugu.
Comrade Abdullahi Ghali Basaf
2nd June, 2026
Dan Kwankwasiyya
Dear Atikulated,
Nigeria is currently facing enormous challenges, including insecurity, banditry, kidnapping, insurgency, unemployment, inflation, economic hardship, hunger, and a lack of basic social amenities. These problems have worsened under the APC-led government, leaving millions of Nigerians struggling to survive.
At a time when citizens expect solutions to these pressing issues, it is unfortunate that some people are busy making unnecessary accusations against the Obi–Kwankwaso movement instead of focusing on how to democratically remove a government that has failed to deliver good governance.
It appears that you now place political interests above the interests of the people.
That is why we remain hopeful that Nigeria will be OK by 2027, In Shaa Allah.
Comrade Basaf
2nd June, 2026
Tunda suna na ya fito, ba yadda na iya dole sai na ce wani abu duk da dai ba zai yiwu a fadi komai ba.
Mu uku ne mu ka zauna mu ka rubuta Bill sakamakon abunda gwamnan jahar Imo na lokacin, Rochas Okorocha, ya shigo da shi na yiwa mutanen Arewa rijista da kuma basu ID card da za su rika yawo da shi. Bill din kwata-kwata ba shi da alaka da Peter Obi ko ma jaharsa ta Anambra.
Mun ce za mu kai Bill din majalisun dokokin jahohin Kano, Kaduna, Katsina da Jigawa. Mun fara kaiwa majalisar Kano. Washe gari sai mu ka dunguma mu ka tafi Kaduna. Mun je tare da Kamilu Hassan Hamza , Sunusilawan Fandubu da marigayi Saleeth Omar . Akwai kuma Amoke da ya ke a can Kadunan wanda shi ya tattaro ma na 'yan jarida.
'Yan jarida sun yi aikin su. Tun mu na hanyar dawowa mu ka ga labarin cewa shugaban kasa Jonathan ya kira taron gaggawa na majalisar tsaro kan abinda ya ke faruwa a Imo din kuma majalisar ta dakatar da tsarin a koma ina ne.
Mu na dai kan hanyar a ka kira mu a ka ce kwamishinan Sharia na jahar Kano, Maliki Kuliya Umar, ya na son ganin mu. Washe gari mun je wajensa. Da ya ke lokacin su Kwankwaso ba su jima da barin PDP ba don kafa APC. Kwamishinan Shariar ya ce su yanzu sun zama ma su saurin laifi a wurin gwamnatin taraiya. Mun yi abu ana cewa su ne su ka sa mu.
Bayan nan AIG Tambari Yabo ma ya kira mu. Haka ma ofishin DSS na Kano.
Wannan amana ce ta tarihi. Mu fadi abinda da mu a ka yi shi a yadda ya faru. Kuma kamar yadda na fada, ba don suna na ya fito a screenshot ba da ba zan ce komai ba, kamar yadda ban ce komai ba kan wasu abubuwan da da ni aka yi su amma ina gani ana malkwada su. Bahaushe ya ce in mafadin magana wawa ne, to majiyinta ba wawa ba ne. Don haka abinda ake malkwadawar in dai majiyin ba wawa ba ne zai gane.
~Sunusi Umar Sadik
Wanda su ka bamu labarin Buhari mu ka yarda, su ne dai su ka bamu labarin Sardauna. Shi kuma Kwankwaso ba labari a ka ba mu ba, gani mu kayi da idan mu a zahiri —ana taɓa ƴan Arewa zaka ganshi a sahun gaba ya na ƙwato mana ƴanci.
Babu yadda za'ayi ace ga Kwankwaso a kan ballot ku ce mana wai mu ajiye shi mu ɗauki Atikun da ko Jada bai inganta ba, ballantana Adamawa ko Arewa. Gaskiya ce kawai wasu tsirarun mutane basa so amma Obi/Kwankwaso su ne amsa daganan har Jimeta.
~Dr Fahad Danladi
An experienced and seasoned administrator, a focused and policy-driven leader, and a man who understands Kano’s challenges and how to solve them. A true Kwankwasiyya loyalist who is ready to serve.
Vote for competence. Vote for progress. Vote for a better Kano.
Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo — Dan Masanin Kwankwasiyya is the answer.
~Comrade Basaf
An experienced and seasoned administrator, a focused and policy-driven leader, and a man who understands Kano’s challenges and how to solve them. A true Kwankwasiyya loyalist who is ready to serve.
Vote for competence. Vote for progress. Vote for a better Kano.
Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo — Dan Masanin Kwankwasiyya is the answer.
~Comrade Basaf