Ina mika sakon godiya ta musamman ga dangi, ’yan uwa da abokan arziki bisa fatan alheri da addu’o’in ku a game da Auren mu. Kalmominku da addu’arku sun karfafa mana guiwa kuma sun sa ranar ta kasance ta musamman. Allah Ya saka da alkhairi. ❤️
Bani da kalmomin yi muku godia sai dai nace Allah ya saka muku da alheri, Allah yabar zumunchi na gode, na gode, Allah ya biyawa kowa bukatun sa na alheri. Ameen
Ni kuma Allah ya bamu zaman lafia da Miji na Allah ya Albarkachi rayuwar auren mu. Ameen ya rabbil Alameen.
Ina yiwa kowa fatan alheri. 🙌🏻
Bissalam. 🙌🏻
#HappilyMarried #Mrs💍 #RahamaSadauNowAMrs 💍 #LoveTriumphs #OffTheMarket #BlessedBeginnings

Mai magana da yawun shugaba Tinubu, Abdul'aziz Abdul'aziz ya shaida wa BBC cewa rahotannin da ke cewa ana shirin fitar da shugaban zuwa asibiti a ƙasar waje ba gaskiya ba ne.
Ƙarin bayani - https://t.co/JSzaq8ZxyE