ALLAH Ya Kara Mana Lafiya Da Zaman Lafiya,
ALLAH Yasa Mugama Da Duniya Lafiya, ALLAH Ya
Kara Biyawa Kowa Bukatansa Na Alkairi, ALLAH Ya
Sadamu Da Albarkan Dake Cikin Wannan Rana.
Da Fatan Kowa Ya tashi Cikin Koshin Lafiya
Sarkin mu Ahbin Alfaharin mu Sarkin mu mallamin mu Sarkin mu Ahbin son mu
ALLAH Ya tsare mana mutuncin ka Da Martaban ka Uban kasa SAN KAGARA π
Da Fatan kowa ya tashi Cikin Koshin Lafiya
Barkan mu Da Safiyar Juma'a ππππ
βββ
HRH Alh Ahmed Garba Gunna
Attahiru II
Emir of Kagara
Today attend Eidil Fitir prayers at Kagara Eid Praying Ground
#Taqabbal Allahu Minna Wa Minkum
#Eidmubarak2024#sallah
Uban mara Uba Mai Uban ma Kai ne Ubansa .... ALLAH Ya tsole idon Makiya Ya tsare mutuncin ka Da Martaban ka Uban kasa π
HRH Mal Ahmed Garba Gunna
Emir of Kagara π
MASHA ALLAH:
ALLAH Ya Kara Mana Lafiya Da Zaman Lafiya, ALLAH Yasa Mugama Da Duniya Lafiya, ALLAH Ya Kara Biyawa Kowa Bukatansa Na Alkairi, ALLAH Ya Sadamu Da Albarkan Dake Cikin Wannan Rana.
. #RoyalRumble2024