Rogo, are you ready?!🔥
Join us as we officially flag off the campaign to re-elect H.E Gov. Abba K. Yusuf.
📍 Rogo Local Government
📅 Sunday, 29th November 2026
KANO SAI ABBA!
Abdullahi I. Ibrahim
SSA Digital Media
Times change, and cities change with them. But some traditions are worth keeping forever.
Which Kano tradition should never disappear? Share your view below. 👇
#AladunKano#KanoHeritage#KanoFirstMedia
Kowane gari da irin nasa abin da ya bambanta shi da sauran garuruwa. Kano ma tana da nata.
Ku gaya mana abu guda da idan kuka gani, nan take za ku gane cewa Kano ce.👇
Akwai wani hasashe a intanet da ke cewa irin wannan wuri yana nan a kusan kowane birni. Muna ganin Kano ma tana da nata.
To, a ina yake a Kano? 🤔 Ku rubuta mana ainihin wurin a comment. 👇