TO PROMOTE GOVERNMENTS PROGRAMMES AND ACTIVITIES AND ELIGHTEN THE PUBLIC ON SENSITISE POLICIES.
CREATE AWARENESS ON THE PEOPLE AND PROMOTE THEIR CULTURAL HRTGS
PHOTO NEWS
Some Katsina Central Market traders affected by the unfortunate fire outbreak incident returned to the market with few goods at the road side.
INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN.
Gobara Ta Tashi A Babbar Kasuwar Jahar Katsina.
Gobara ta kama a babbar kasuwar "Central Market" katsina har tana neman shiga cikin sabuwar tasha yanzu haka
Muna rokon Allah ya tsayar da ita haka nan, ya mayar da mafi Alkairin abinda aka rasa
Gwamnatin jihar Katsina ta dauki nauyin bada horo ga mutum dari 100 masu amfani da kafar Sadarwa ta zamani "Social Media" a Makarantar Kimiyya da fasaha ta Hassan Usman Katsina a bangaren Sashen koyar da aikin Jarida.
https://t.co/cOZhpVpVtq
Ma'aikatar watsa labarai Al'adu da Harkokin cikin Gida ta jahar katsina ta Gudanarda Taro na Kaddamar da Sabon Babban Sakatarenta.
Taron ya gudana ne a Yau Laraba Wanda yayi daidai 10/3/2021, Taron ya samu Halartan Manya Daraktocinta https://t.co/QW0zTe3Fn5
Mai girma Gwamnan jihar Katsina Rt.Hon.Aminu Bello Masari ya karbi bakuncin takwarorinshi Gwamnoni irin su Mai girma Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni, Mai girma Gwamnan jihar Jigawa Alh Badaru ,Mai girma Gwamnan jihar Sokoto Alh Aminu Waziri Tambulwal https://t.co/hHoPRtrTNt
HOTUNA; Jami'ai daga ma'aikatar yaɗa Labarai, al'adu da al'amuran cikin gida na jihar katsina, sun cigaba da rangadin wayar da kan al'uma akan sha'anin gobara gami da sanar da hanyoyin kauce mata.
A rana ta 3 acikin rangadin jami'an sun sauka a garin Ajiwa acikin Gundumar Ɓataga
Rangadi Kan Illar Gobara A Rana Ta Biyu A Garin Batagarawa.
Yau 23 ga Fabrairu, 2021, Ma'aikatar yada labaru, al'adu da harkokin cikin gida ta jihar Katsina ta gudanar da rangadi karo na biyu kan illar gobara a karamar hukumar Batagarawa.
https://t.co/JU1Fh4TRsW
Today is being Monday 22/2/2021, Katsina State Governor Aminu Bello Masari has decorated his Aide -de camp Aminu Nadada who is now promoted from the rank of Senior Assistant Superintendent of Police to Deputy Superintendent of Police.
https://t.co/IF0aod1xHd
AN KADDAMAR DA RABA TALLAFIN CORONAVIRUS (COVID-19) KARO NA UKU A KARAMAR HUKUMAR DUTSI.
A ranar Lahadi 21/02/2021 Kwamishinan ma'aikatar yada labarai na Jihar Katsina Hon. Abdulkareem Yahaya Sirika ya kaddamar da raba kayan tallafi.https://t.co/rw3YRi53f2
Ma'aikatar yaɗa labaru,al'adu da da al'amuran cikin gida ta jihar katsina, tafara wani rangadi domin faɗakar da al'uma akan Gobara
Ma'aikatar a ƙarkashin jagorancin mai girma kwamishina Alhaji Abdulkarim yahaya Sirika sun gudanar da wani rangadi, https://t.co/03BuFe53AK
Innalillahi Wa Inna ilaihir raji'un
Allah yayiwa tsohon shugaban hukumar hana fasa kwauri ta Nijeriya (Custom) Dikko Inde rasuwa bayan gajeruwar rashin lafiya.
Inde wanda ya rasu a wani Asibiti ya rike hukumar kwastam tun daga shekarar 2009-2015.