@HauwaJantu1999 Nakashe wayata yanxu kinga danginta sunata kara sanina ana nuna minso haja anma mukuma daga gefe munsan genotype dinmu ba lallai ya bari ayi auren ba please dan allah kiduba lamarin nan kibani shawara akai ngd zanjira sakonki ko a tiktok ko a YouTube dinki ko Facebook ko anan ng
@HauwaJantu1999 Aslm Coach bark da dare dan allah shawara nake nema kibani akan abinda yake faruwa dani da budurwata
Mun kasance muna soyayya da ita yanxu dai mun kusa shekara muna tare sakamakon genotype yarabasu da wanda zata aura abaya
Tom nikuma munfara soyayya sossai dangina da danginta duk
@HauwaJantu1999 Sai na kirata nace tabasu wayar mu gaisa nayi musu godiya yarinyar nan tace min bata kusa dasu naje to anma ae kuna cikin gidan duka a tare tace min to batayi niyyar basu wayar ba bakuma zata bada ba nace tom shiknan nagode sossai allah yasaka da alkhairi kifada musu saina kashe
@HauwaJantu1999 Idan nace zamuyi magana anma maganar bata waya bace saitace min ita a waya takeso ayi idan kuma bazanyi ta wayaba nabarshi sai nayi shiru na sahre wannan maganar danake miki yanxu jiya abun yafaru naje gidan auntyn ta munje gaisheta to ita acan gidan na barta washe gari saina
@HauwaJantu1999 Daga baya ta ciba da abinda take min kuma idan bankirata ba tayi ta jin haushi wai bandamu da ita ba bangare na mamana ita kadai tasan issue na genotype dinmu bangarenta kuma yayartace kadai ta sani haka dai munata rayuwa haryanxu anma kuma wancan halayen bata daina ba
@HauwaJantu1999 Kodana fada mata bata nuna min ta wani damu a lokacin ba nikuma tunda naga hakan nasa araina kawai dole mu hakura da juna anma kuma ita bangaren ta sainaga kamar ankara hada wutar soyayyar ne kullum kira babu fashi anma kuma wancan halayen da take nuna min ta sauya anma kuma daga
@HauwaJantu1999 Miki labarin ya koma gajere danaga soyayyar tamu tanayin nisa bayan anyi auren yayarta sai nace bari naje agwada ni nasan genotype dina sbd iyayenta zasu iya nemana akoda ayushe naje na gwada genotype dina aka samu AS itama nata AS ne Daman nayi 2x duka AS yabada saina fadamata
@HauwaJantu1999 Na kaffara akace tom bamatsala muka wuce wannan gurin dai akazo zan sakata abu tayi saitana cemin wlh bazatayi ba nikuma inata gwada hakuri na akan hakan duk sanda zance mata tayi min wani abu saita cemin bazatayi nayi mata fada nace baa haka saita cemin tom zata gyara intakaice
@HauwaJantu1999 Duk sun san muna tare da ita zata kirani nakirata anma kuma ni ban wani damu dana kirata sossai ba sai bayan natashi daga gurin aiki saina kirata muyi waya idan na nema zanje gurinta saitana cemin aa kuma babu wani dalili
Haka dai nake hakuri da takaini bango sai nace bazan sake
@Onyeka_Dc How was your trading day? Shoot fire if it was good and ignore if it was bad ๐ฅ
Turn bad days into LIFE CHANGING PROFITS right over here >> https://t.co/QQeMxBgLNl ๐ฐ๐ฐ๐ฐlet's go guys ๐ฅ๐ช