Ya Allah, a wannan ranar Jumu’a, Ka sanya al’amuranmu su kasance daga sauƙi zuwa mafi sauƙi, daga alheri zuwa mafi alheri, kuma daga kyakkyawa zuwa mafi kyawu.
Ya Allah, Ka faranta zukatanmu da idanunmu da farin ciki, kwanciyar hankali, da albarka. Ya Ubangiji, Ka yi wa zukatanmu bushara da cikar buri da amsar addu’o’i.
NASIHA ZUWA GA AISHA HUMAIRA MATAR DAFTA RARARA
Ki daina amfani da halin da muke ciki mu yan kasa kina mana dariya da shagube,ki daina shiga fadan mijinki tunda ba ke kadai ce matarsa ba,ki Sani ke Macce ce yar arewa baa san macce da jagaliyancin siyasa ba,beside ma rayuwa juyi ce kina mana dariya kina mana abunda kika ga dama dan kina auren rarara,rayuwa fa na chanja wa kuma mutane basa mantuwa akan abunda ka musu ina jiyemiki ranar da duniya zata juya muku,Allah zai iya kwace duk abunda kuke takama dashi kuna ma mutane iskancin da kuka ga dama,kuma wallahi ku guji bakin mutane ba kyau 😔 Zanga da wani idon zaki fito ki kalli yan arewa dashi
‘Unless betrayed, our loyalty and fidelity to friends are permanent and pensionable. Unless reconciled, our opposition and enmity to traitors are permanent and pensionable.’ To all of you speaking out on behalf of Mallam, thank you. May God bless you all and may Nigeria thrive.
Service to Nigeria is not just a responsibility it is an honour. And I stand ready to represent our flag with dignity and excellence wherever duty calls.
May Almighty ALLah continue to guide President Bola Ahmed Tinubu and grant him wisdom in leading Nigeria toward progress.
I recently came across the news that His Excellency, President Asiwaju Bola Ahmed Tinubu @officialABAT (GCFR), is making considerations for the appointment of new ambassadors to represent Nigeria across various countries.
With a solid background in management, leadership, and business operations, I am confident in my ability to uphold the principles of integrity, discipline, and professionalism that define our great nation.
As a patriotic and committed citizen, I humbly wish to express my readiness and qualification to serve our dear country in any capacity where my skills and experience can add value to national growth and global representation.
RT. Hon. Isa Ashiru Kudan will forever remain a father to me, no matter how far I go in life. I am eternally grateful for the opportunity he gave me to serve by his side during the 2023 gubernatorial elections, an experience that shaped me, taught me, and will remain with me forever.
For all Muslims, When you're in a situation that feels like you're stuck somewhere, overwhelmed with emotions, and having anxiety, recite Surah Duha and surah Ash- sharh together until you feel better. It is the medicine of anxiety‚ depression and sadnes
Most of us don't know what we should say during Salat Al-janaaza (prayer for the deceased):
1- After the First Takbeer : Recite Surat Al-Fatiha.
2-After the Second Takbeer: Salat Al-Ibrahimiyya (Allahumma Salli Alaa Muhammad Wa Alaa Aali Muhammad....to the end).
3-After the Third Takbeer: Pray for the dead but according how it is narrated from our Prophet ﷺ. One of them is:(Allahummagfir lahuu warhamhu wathabbit-hu Alal qawlu Athaabit).
4- Then lastly after the Fourth Takbeer: Say: (Allahumma laa tuharrimnaa ajrahuu wa laa taftinna ba'adahuu)
And you should pray for all Muslims.
5- And lastly end the prayer with one Salaam to the right (Just once).
Please share if you think its right for the benefit of others.
May Allah forgive our sins and grant us all a good end...
If you can withstand an hour on a bike or treadmill to reduce cholesterol, what stops you from standing for just fifteen minutes in front of Allah, seeking the reduction of your sins?
Kada ka yi tunanin Allah Ya manta da azzalumai. Kowa na da lokacin da Allah Ya ɗiba ma shi. Yin hakan kuma ba cike da hikimomi masu yawa da sun wuce tunanin ɗan adam.
Yau ne tsohon shugaban Najeriya, Umaru Musa Yar'adua ya cika shekara 15 da rasuwa.
Marigayin ya mulki ƙasar na tsawon wata 36 kafin rasuwarsa a watan Mayun 2010 bayan fama da rashin lafiya.