The RWA Era Paradigm Shift From Participants to Owners
💎 USDP = Perkins Digital Equity
Hold it, and you hold the key to Wall Street profit sharing.
🚀 Genesis Phase Rewards Guide
✅ Step 1
Daily check-in — lock 10 USDP with zero entry barrier.
✅ Step 2
Complete community tasks — earn up to 810 USDP.
✅ Step 3
Activate “Stake Mode” — USDP staking, cash dividends auto-distributed.
💰 Hold to become a shareholder.Stake to receive dividends.
Join Perkins.Together, let’s define the future value of RWA. 🚀
Idan zaka yi holding wani coin ko token a Crypto na shekaru 2, 3, 5 ko 10 ka lura da abubuwa guda uku:
1. Na farko ka lura da supply na token din da zaka saya, ka nemi token din da supply din sa babu yawa, wanda tayar dashi zuwa manyan daloli ba zai yi wahala ba. Bayan ka kalli utility da used case na token din da kuma inda token din ya fito, wato daga hannu su wa ya fito?
Misali:
Token din CWT na CoinW Exchange, baya da yawa, 'dan kadan ne. Kuma developing Exchange ce mai tashe, wacce ake hasashen goben ta zai yi kyau sosai, nan da shekaru 2 zuwa 3. CEX tokens ko basu da used case mai karfi zaka ga suna performing well, balle kuma an saka musu strong used case.
CWT baya da yawa ko kadan.
Idan ka kalli Exchange din CoinW zaka ga users dinta mutum miliyan 15 rak a yanzu, idan ka lura zaka ga CWT ba'a samun sa sai akan Exchange dinsu, nan gaba idan aka fitar da token din zuwa wasu Exchange zai buga kudade masu yawa, nan gaba idan suka fara yin launchpad akan CoinW zaka sha mamakin CWT.
Ka kalli Binance duk sadda aka ce za'a yi launchpad ko launch pool kaga yadda BNB yake tashi.
Kuma ka duba token din da suke kasa da 10 billion supply, a yanzu bana goyon bayan mutum yaje ya sayi token din da ya zarce 10 billion supply da nufin yin holding na shekaru masu yawa. Kar kaje ka sayi token din da za'a zuba masa Dala biliyan daya ba zai yi abun kirki ba saboda yawan supply dinsa.
2. Na biyu, ka dinga yin protocol investment, abun nufi diversification na portfolio dinka from different crypto sectors. Abun nufi ka kalli manyan sectors da suke cikin kasuwar crypto ka sayi token mai kyau ka ajiye, misali:
1. Ka kalli projects din da suka zo karkashi AI (Artificial Intelligence) ka saya 1 ko 2 ko 3 ka ajiye.
2. Ka duba bangaren RWA (Real World Assets) ka saya ka ajiye.
3. Ka leka DeFi (Decentralized Finance), ka ajiye wasu token.
4. Ka kalli Exchange token, irin su BGB, CWT, BITR na Bitrue da irin MX ne Mecx Global da sauran su. Na tabbata anga darasi akan BNB na Binance da OKB na OKX da KCS na Kucoin.
5. Ka kalli bangaren Meme token wadanda suke building, irin su Pengu.
6. Sai ka dawo ka duba DEX tokens, irin su JUP, KMNL, irin su PUP dake karkashi Hypeliquid da shekaran jiya aka launching dinsa, da sauran su.
7. Ka dawo ka duba chain tokens, irin su SUI, Hyper, CORE, da sauran su, wadanda nan gaba ecosystem dinsu zai zama irin Solana ko su zarce Solana.
8. Sai NFTs wato Non Fungible Token, wannan wajen ana samun kudi sosai, sai dai mutanen mu basu cika damuwa da NFT ba.
9. Sai Gaming da Metaverse. Su ma ka duba project mai kyau ka ajiye.
10. Sai ka duba Layer two (scaling solutions) kenan da kuma sabbin Sidechains da ake yi a yanzu, wadanda they mean business ka ajiye wani abu a wajen.
Sai dai kuma tsamo wadannan token din zai dauke ka lokaci kafin ka iya ciro tokens masu kyau a cikin wadannan sectors.
3. Na uku, sai ka dinga kula da team behind the project, su waye masu wannan project da kake son saya? yaya reputation dinsu yake a crypto da Blockchain industry, a ina suka yi aiki? wace gogewa suke da ita? Yaya seriousness dinsu yake akan duk abinda suka sa gaba?
Thank you sir @Gayu_BTC
You are HIM 🫡
It’s a great pleasure to be part of this grand opening. Wish you all the best 👏
A lot of good traders are going to be produced soon at Gayu Trading Academy i believe 💯
Yoo #Bitcoin Pizza Day is almost here!🔥an unforgettable crypto history ever, 2 pizzas for 10,000 #BTC worth over 1 billion👀
And the grand Opening of #GayuTradingAcademy in the heart of Jos plateau state, Rwangpam street near Terminus market.
Come one come all 🤗💃🕺