Guga ta Jihar Katsina Kenan fa๐ญ Da barayin Daji suka kashe wajen mutum 10
Katsina Babu Tsaro gaskiya Ko Kuma Ince arewa Babu Tsaro Ina Amfanin masu mulkarmu yake ? Sabidda Har Yanzu Bamu Ji Wani mataki Kan wannan lamarin Da Ya Faru ba Tsawon Lokaci zuwa Yau.