🚀 GXT Presale – Stage 2 is LIVE!
Buy $GXT at just $0.15 before the planned listing price of $0.60.
🔥 Limited allocation: Only 3M GXT available in Stage 2 - already 32% sold.
👉 Buy now: https://t.co/XELdRklHd7
#GXT#GXTExchange#Presale#Crypto#Web3#TokenSale#Altcoin #CryptoLaunch
Unpopular opinion:
People don't hate AI.
They hate watching billionaires get richer from AI while they get replaced by it.
Technology should free humanity.
Not just make the richest people even richer.
That's the conversation we should be having.
Kada ka fara trading a Roobinhood Chain ba tare da kallon wannan cikakken On-Chain Analysis video ba.
A cikin bidiyon, na yi bayani dalla-dalla kan manyan nau'ikan damfara (common scams) da ake fuskanta a Roobinhood Chain, tare da hanyoyin da za ka bi domin kauce musu tun kafin su jawo maka asara.
Wannan bidiyon zai taimaka maka wajen fahimtar yadda sabon blockchain ɗin ke aiki, yadda ake tantance tokens masu inganci,da kuma abubuwan da ya kamata ka kula da su kafin ka shiga kowace trade.
A halin yanzu, kayan aikin bincike (analytics tools) na Roobinhood Chain suna ci gaba da bunƙasa,yanzu wadanda suke hannunmu kawai mukayi amfani dasu,nayi amfani da basebot,aveai,da kuma Noxafun domin yin wannan bincike.
Saboda haka,ilimin On-Chain Analysis yana da matuƙar muhimmanci wajen gano real gems da kuma kauce wa scams a dex trading.
Asha kallo lafiya and don't forget to like and follow my page for more content like this @breemarh thank you for watching 🥳🫶🏻🤝
Shekaranjiya na taɓa yin magana game da wani PDF mai shafuka sama da 250 wanda application na AveAi ta haɗa domin koyar da mutane ilimin DEX (On-Chain) Trading daga matakin farko har zuwa na mutum yazama professional dex trader.
Idan ka cire lalaci ka ba wannan littafin lokacinka, akwai abubuwa masu tarin amfani da za ka koya, kuma in shā Allah za su taimaka maka wajen inganta fahimtarka da yadda kake gudanar da trading a DEX.
Abin takaici, PDF ɗin gaba ɗaya yana cikin harshen Turanci yake.Ban samu damar fassara shi zuwa Hausa ba saboda yawan shafukansa da kuma ƙarancin lokaci. Duk da haka, ina ƙarfafama kowa ya yi ƙoƙarin karanta shi. Ko kuma ka karantashi kaɗan-kaɗan a kullum, za ka ci karo da dabaru, sirrika da ilimin da ba kasafai ake koyarwa kyauta ba in sha Allahu.
Abubuwan da PDF ɗin ya ƙunsa sun haɗa da:
• Part 1: Introduction to On-Chain – Fahimtar tushen On-Chain da yadda tsarin yake aiki.
• Section 2: On-Chain Trading – Step-by-Step – Jagora mataki-mataki kan yadda ake yin On-Chain Trading.
• Section 3: Chain Scanning & Alpha Hunting Strategy – Dabarun gano sabbin tokens masu ƙarfi da kuma yadda ake neman "Alpha".
• Section 4: On-Chain Perpetuals & Trading – Fahimtar Perpetual Trading a On-Chain.
• Part 2: Becoming a Qualified On-Chain Degen – Abubuwan da ake buƙata domin zama ƙwararren Degen Trader.
• Part 3: Wisdom from the Top — Best Degen Playbooks – Darussa da dabarun manyan traders da suka yi nasara.
Ku karanta ba scanning zalla da ido ba kuyi ainihim karatu da ake kira karatu domin shine zai sa ku fahimci mai kuke ciki in sha Allahu.
Allah Ya ba mu sa'a, Ya sa ilimin ya zama sanadin alheri da nasara gare mu baki ɗaya. Amin.
Link na PDF din yana a comments section using Google drives👇🏻👇🏻👇
✍
@breemarh
Roobinhood Chain is also available akan aveai zaku iya importing na private keys naku daga BasedBot zuwa Ave domin ganin balance na token dakuka saya da kuma balance na ETH-ROOBINHOOD aciki.
Tunda kusan anfi sabawa da Ave ɗin ina tunanin zatafi saukin shaani wurin amfani akan BasedBot,Sai ayi takatsantsan wurin trading na tokens a wurin,saboda sabon Chain akwai sabbin phychology da sai an shiga,zaa sani kuma sunada token Masu unlock liquidity,so sai a kula sosai
Duk wani tool sabo danasamu zanyi kokari nayi sharing muku domin fadada binciken ku akan Chain in sha Allahu.
Allah yabamu Sa'a
@breemarh
Na gama shirya cikakken bidiyon On-Chain Analysis na Roobinhood Chain!
Ku nuna goyon baya ta hanyar MAX Likes, Repost da Comments a wannan post ɗin. Da zarar mun ga kyakkyawan engagement, zan saki bidiyon gaba ɗaya domin kowa ya amfana.
Ba mu zo nan don gasa da kowa ba. Mun zo ne domin gano dama tun da wuri, mu kare kanmu daga damfara, sannan mu ci gajiyar wannan sabuwar chain tare. 🤝🦅