Idan kaga yadda mutum Yakeyi a lokacin da zai mutu wallahi sai ka zubar da hawaye tsabar tausayi💔🥹 Jiya naje wani asibi visiting, muna kan wani muna gaishe sa ajali Ashe yacin mishi… yadda yafara magagin mutuwa wollahi sanda jikin kowa yayi sanyi🥹 ga mahaifiyarshi Tana wajan a tsaye, duk tausayi na mahaifiya a lokacin dataga ya fita daga hayyacinsa wallahi bata iya zama wajan ba! Fita tayi da gudu waje Tana kuka😭💔 dukka Wanda muke cikin dakin babu Wanda bai zubar da hawaye ba. Allah kasa muyi karshe mai kyau, Allah kajikan musulmi da rahama ameen thumma ameen.😩🤲
Please Donate and Repost for God's sake. 👏
No amount is too small.
This man urgently needs your help to get the surgery he requires so he can walk again, the Surgery is ₦2m.
Donate here:
Account Number: 2196680446
Bank: UBA
Mohammed Adamu Hassan
Help save a brother's life 👏
Salam, this is salis!! He’s suffering from kidney issues. He needs 1M to undergo a surgery which he has no means.
I strongly believe we can help this man. Please no amount is little from N100 if you have the means. If you don’t kindly rt, No pressure please.
2255875600
Zenith Bank
Huss.
D: Salisu