👳C E O ll MBH Tech Solutions 💻 🌑 Website Creation 🌑Logo Creation 🌑Video Invitation card 🌑Advertisement video 🌑Flyers 🌑And other related graphics design
Wanda ya nemi afuwa, yayi jarumta. Wanda ya yafe, yayi dattaku. Wanda ya manta, zai wanzu cikin farin ciki!
Barkan mu da Juma'a. Allah ya sa mu dace da albarkar da take cikin wannan rana.
Ko dai ka jurewa wahalar rayuwa wajan ganin burinka ya cika ko kuma wani ya mayar da kai tsanin cika nasa burin…….📌
Kar kai wasa da wannan 👇🏼
https://t.co/mrKJXKGr7T
Duk yadda rayuwa za ta juya ta juyo,bisa kyakkyawan zatonmu ga Allah; Ba zai bari a ganmu a Rana ba
Allah yai mana jagora Sule Sani Sule ya kawo babban rabo mai albarka acikin rayuwar mu baki daya
#StrongerTogether
Falalar Yiwa Masoyi Dambun Nama
✓ Yana ƙara kaunar juna
✓ Yana sa a kiraki lokacin da bakiyi tunani ba
✓ Yana sawa duk shekara a tuna da Alkhairin ka.
Nishadin Sallah🤗😂🤗
Sagon Barka da Sallah
Daga MBH
People praise you because of the good habit they think you have, but you your self know that you have other bad behavior apart from the good one people know, the wise one do not stop thinking about that his bad character simply because people think that you are good and you