All Paid Courses (Free for First 4500 People)
๐ฃ๐ฎ๐ถ๐ฑ ๐๐ผ๐๐ฟ๐๐ฒ ๐๐ฅ๐๐ (PART - 1)
1. Artificial Intelligence
2. Machine Learning
3. Prompt Engineering
4. Claude,Chatgpt,Grok
5. Data Analytics
6. AWS Certified
7. Data Science
8. BIG DATA
9. Python
10. Ethical Hacking
(72 Hours only )
To get-
1. Follow me to get DM
2. Like + RT
3. Reply " All "
TSARKI YA TABBATA GA ALLAH
A wani mataki na mayar da zazzafan martani, |ran ta sanya wa yakinta sunan "The Seal of the Blood" (Hatimin jini)
|ran ta harba samfurin makamanta na linzami wanda ake kira hypersonic missiles zuwa |sraยก|a wanda a yanzu haka bยกranยฃn |sra'ยก|a suna shan wรบta
Alhamdulillah.
Today, I have been conferred as a Member of the Nigerian Computer Society (NCS). I am delighted to be part of this noble profession.
May the continuous struggle be beneficial to us all.
#NCS#NigerianComputerSociety#CS
YADDA ZAKA ZAMA DEVELOPER KO BUILDER A WEB3 ๐
Barka da dare Hausa Web3 Community.
Yau zamu leฦa Technical Aspects!
kada a manta da: Like, Retweet & Bookmark.๐
Wannan role kuma Skill yana ษaya daga cikin Roles masu girma kuma mafi amfani a Web3! domin duk wani Project ko idea da kuka gani sai an gina shi kafin a yi amfani da shi.
Skill ne Babba daga Cikin Technical Aspects da ake dasu a Duniyar Technology (Duniyar Fasaha)
Idan kana da shaโawar coding, engineering, ko gina Abubuwa wannan skill naka ne!
Mene ne Abinda Developers & Builders suke yi?
โ Suna ฦirฦirar smart contracts (OnChain Apps)
โ Suna gina dApps (decentralized applications)
โ Suna gyara bugs & optimizing protocols
โ Suna bada solutions ga matsalolin users
โ Suna gina tools & infra don Project/Community
๐ Skills da kake buฦata:
1. Blockchain Basics โ Fahimtar yadda blockchain yake aiki.
2. Coding Languages โ Irin su Solidity (Ethereum), Rust (Solana), Move (Aptos/Sui), Cairo (Starknet), da JavaScript/TypeScript domin frontend/backend.
3. Smart Contracts Development โ Koyar rubuta contracts, gwada su tare da deploying nasu.
4. Testing & Security โ Kasancewa mai tabbatar da cewa code dinka yana lafiya, babu Mistakes.
๐Matakan da zaka bi domin Farawa:
1. Ka Fara da koyan basics na blockchain & dApps.
2. Ka Zabi chain ษaya ka fara koyo (e.g., @Avax, @Aptos, @ethereum, @solana, etc...)
3. Kayi courses a guraren mabanbanta kamar (a YouTube ko Coursera, Cryptozombies, Buildspace) Ko ka samu ka shiga wani Academy idan da hali.
4. Kayi contributing a Open Source Projects a GitHub.
5. Ka shiga hackathons โ suna kawo experience + exposure tare da kyaututtuka (prizes).
6. Ka Gina personal projects kuma ka nuna su a portfolio naka.
๐ Tips:
โ Ka kasance mai koyo kullum โ domin fasaha tana canzawa sosai, Ana Samun Updates/Upgrades A Kullum.
โ Ka shiga Dev communities (Discords, GitHub, Twitter/X).
โ Kada ka ji tsoro da errors โ debugging na cikin tafiyar.
โ Ka fara da kananan projects kafin manya.
Summary:
โ Ka Koyi coding & blockchain fundamentals
โ Ka Gina & nuna aikin ka (Proof of Work)
โ Ka Kasance cikin communities
โ Ka shiga hackathons kayi Contributing.
if you found it helpful:
๐ Like & Retweet domin masu sha'awar zama Devs su amfana.
๐ Follow @CreativityEngr for more Web3 Tips, Knowledge & Alpha's. (Hausa/English)
๐ Check profile domin previous lessons.
#Web3Hausa
https://t.co/aTABQX4uJt - The go-to memecoin launchpad on @base โ where everyone earns.
๐ฐ Creators earn 50% of all trading fees
๐ Sharers & inviters earn 10%
๐ Traders earn Diamonds
๐ชAirdrop is live โhttps://t.co/Rh4IWxaYIM ๐
I'll drop a video on how to use and purchase a @MUBITE_COM propfirm.
This propfirm is absolutely good, you'd love it.
High leverage ๐ฏ
Fast payouts ๐ฏ
You can trade every almost single token in the crypto market, 700+ (no limited tokens)๐ฏ
There's also instant Funding (no need to do any challenges before withdrawing)๐ฏ
On the challenge account type, no need to be added in any exclusive or vip group before passing challenges.๐ฏ
You can pass the challenge easily since you can trade any token in the market.
Sign up here; https://t.co/32TFdASfMC
Follow and stay tuned for more updates.