Ayita Hakuri ana yi musu, ina akaiwa mutane 10 koda mutane 3 ko 5 ne Cikin 10 suke angage din wanda yai musu tabbas shine da riba.
Amma inda zamu gane sirrin taimakekeniya da anrage Yan maula atsakaninmu duk da dayawa babu yadda zasuine yasa suke rokon mutane.
Amma tabbas akwai bukatan muhada kai, inkayiwa wani likes ko comments ko retweet bafa fatam jikinka za'a yankaba to mezaisa mudun kyashin engage din Juna?
❤️🇵🇸 NOW: 100,000 worshippers performed Friday prayers at the blessed Al-Aqsa Mosque after its reopening, following a closure that lasted more than 40 days