Jan Gwarzo fim ne mai matuƙar ban tsoro da ban sha’awa, wanda yake magana akan littattafai guda tara da suka ƙunshi tsafi mai girman gaske.
Labarin yana bin tafiyar wani jarumi mai suna Jan Gwarzo,
🔗 Kalli cikakken fim ɗin a gidanmu:
👉 https://t.co/DnmbG998sb
“Kankare” fim ne mai ɗauke da labarin jarumta, aminci, da gwagwarmayar gaskiya, inda jarumai biyu suka taka muhimmiyar rawa wajen fuskantar ƙalubale masu wahala a rayuwa.
🔗 Kalli fim ɗin KANKARE a gidanmu:
👉 https://t.co/DnmbG99GhJ
🎬 TUKUNYAR TSAFI – Sabon Fim!
An gano wata tsohuwar tukunya da ke boye mugun asiri. Duk wanda ya kusance ta, abubuwa masu ban tsoro suna faruwa!
Ku bi mu a Mega DubStudio domin fassarar fim ɗin cikin Hausa.
👉 https://t.co/DnmbG998sb
@megadubstudio
GARKUWAR TALAKA fim ne da ya bankado ɓoyayyun halaye na masu mulki da irin raɗaɗin da talakawa ke ciki da tsayawa kan gaskiya don kare jama’a.
📍 “Garkuwa ba ta ƙarfe ba ce – ita ce mutumin da ya tsaya wa talaka!”
🔗 Kushigawannanlinkdindominsamunsa:
🌐 https://t.co/DnmbG998sb
WUTA DA RUWA 💧
Akwai lokutan da zuciya ke zama tashin hankali tsakanin fushi da hakuri, ƙauna da kiyayya.
Wannan shi ne labarin WUTA DA RUWA —
Ku biyo mu domin ku gane yadda wannan rikici zai ƙare!
👉 kushiga wannan Link kaitsaye https://t.co/ypA5u5TliE
BAKIN MULKI – Fim ɗin Da Zai Tabbatar Maka Da Komai Yana Da Iyakarsa!
A lokacin da iko ya wuce gona da iri, shin wa zai tsaya ya kare gaskiya?
Domin samun irin wannan fassarar da sauran fina-finan turawa cikin harshen Hausa, ziyarci shafin kamfaninmu:
🔗 https://t.co/ypA5u5TliE
Idan kai masoyin action da tashin hankali ne — to DAKA MAZA shi ne amsar da kake nema!
👉 Domin samun irin wannan fassarar da sauran fina-finan turawa cikin harshen Hausa, ziyarci shafin kamfaninmu:
🔗 https://t.co/ypA5u5TliE
YANKIN AZABA
Wannan fim ɗin ya ɗauki labari mai ban tsoro da tashin hankali, inda wani yanki ya zama cike da haɗari da azaba ga duk wanda ya kuskura ya shiga. Wannan yanki ba na YANKIN AZABA, Zaku iya shiga wannan Link din kaitsaye domin samun ayyukanmu
https://t.co/ypA5u5TliE
Kamfanin mega dubstudio ya fassara muku wannan film mai suna FAGEN GUMURZU Domin samun wannan film din zaku iya shiga wannan Link din kaitsaye👇👇https://t.co/ypA5u5TliE