@Ameenertu_ Ai Uganda babu sanatoci, suna dai da MP, da women MP, sai Mayor a Kampala,sai kuma kansiloli,Kuma Ali da kake ganinsa haka larurace kawai domin tsohon Babban hafsan soja ne,daga baya ya shiga siyasa a jam'iyar NRM ta shugaba yoweri Kaguta museveni ya lashe kujerar MP ta district.