SANARWA ! SANARWA !! SANARWA !!!
Duk Wanda Yayi Register Jam'iyyar ADC Online daga Rigasa Ward Yazo Office domin Shigar da Record din sa.
Address: Layin Musa Dan Bade Gareji Rigasa Kaduna
SANARWA
Chairman ADC Rigasa Ward
Hon Aliyu Isa Umar.
@adc@elrufai@atiku
Gwamnatin Jihar Kaduna, ina mutanenmu 166 da aka sace?
Ba mu da sha’awar shagulgulan almubazzaranci alhali mutanenmu suna nan a hannun masu garkuwa.
Ku dawo da su gida.@ubasanius
Abuse of Women’s Rights by Denying Them Post-natal Leave
In the Education Department of Chibok Local Government Area, Borno State. @ProfZulum@NigeriaGov https://t.co/I4sQH3mi21
Dole ne a saki Comrade Danhabu nan take ba tare da wani sharadi ba. Maimakon kai hari ga masu suka, ya kamata Gwamnatin Jihar Kaduna ta maida hankali tare da ƙara kulawa ga muhimman ayyukan jin daɗin al’umma da ake matuƙar buƙata https://t.co/EmbA8WVXQi
DUK DAN BIDI'A MACI AMANA NE
Domin Allah Yana Cewa Kada ku wuce gaban Allah da Manzon sa, Ku fada Abinda basu fadaba ,
Me yasa bazaku hakura da karantarwar Manzon Allah s.a.w ba, Mutsaya Akan sa.https://t.co/lPs0kBHvVc