Assalamu Alaikum Yan uwa kaman yadda kukeganin wannan yaro yafita misalin karfe goma nasafe anan cikin garin bauchi haryanzu bamuganshi bah muna Mika cikiyanmu zuwa ga Yan uwa ga duk Wanda Allah yasa yaganshi ga phone No. 07038801133, 08121121761 Allah yasa mudace