π My Trading Journey π
I started from zero β no knowledge, no experience.
Now Iβm learning Forex, Crypto & Stocks step by step.
Iβm still growing, still learning, still building discipline π
π― Goal: Financial Freedom
Thanks for being part of my journey π€
Duk abin da za ka zama a rayuwa, kada ka manta da mafarinka. Kada ka manta daga inda ka fara, domin asali yana tuna maka irin gwagwarmayar da ta kai ka inda kake yau. Ka kasance mai tawali'u a lokacin nasara, kuma mai haΖuri a lokacin Ζalubale. πβ¨
Allah Ya ba mu hutu mai albarka, Ya sa gobe ta zo mana da alkhairi, nasara, da arziki. π€²β€οΈ
MuKwana lafiya, traders! πππΉ
Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuh π€
Allah Ya tashe mu lafiya cikin rahamarSa da amincinSa. π€²
Ya Allah, Ka Ζara mana lafiya da duk abin da lafiya za ta ci. Ka albarkaci rayuwarmu, Ka albarkaci nemanmu, Ka sa albarka cikin dukkan al'amuranmu. πβ¨
Ya Allah, Ka haΙa mu da alkhairin wannan rana, Ka nisantar da mu daga fitina, asara da duk wani sharri da ke cikinta. Amin Ya Rabbal Alameen. π€²π€
Yanzu lokaci ne na duba kasuwa domin neman dama mai kyau. Allah Ya sa mu dace. ππ
Barkanmu da safiya, traders βοΈπ
Every day brings something new.
No matter how challenging it is, there's always a lesson to learn. Today added another lesson to my journey.
May Allah grant us success and wisdom π€²β¨
Good night, traders ππ